Katukan Palladan, Zaria

Katukan Palladan, Zaria Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Katukan Palladan, Zaria, Legal, Palladan Zaria, Zaria.

23/06/2025

TA'AZIYYA: Mutan Anguwan Rimi, Basawa, da akai wa kisan ta'addanci, Allah Ya saka masu, Ya masu Rahmah. Kuma muna kira ga gwamnati ta tabbatar an hukunta makasan kuma an ba da diyyar duk wa'inda aka kashe.

24/05/2025

Fatan Alkhairi

Allah Ya sa mu wanye lafiya

10/04/2024

Barka da Sallah

*تقبل الله منا ومنكم*

Lokutan Sallar Eid a fadin Sabon Gari LGA na JIBWIS
06/04/2024

Lokutan Sallar Eid a fadin Sabon Gari LGA na JIBWIS

CIGIYA!  CIGIYA!Ana neman iyayen yarinyar nan. Tana gidan me Anguwa Mal. Umar, nan Anguwan Fulani, Palladan.
26/07/2023

CIGIYA! CIGIYA!

Ana neman iyayen yarinyar nan. Tana gidan me Anguwa Mal. Umar, nan Anguwan Fulani, Palladan.

Eid Mubarak ga kafatanin Al-Ummar Musulmi.Allah Ya amsa Ibadu.
28/06/2023

Eid Mubarak ga kafatanin Al-Ummar Musulmi.

Allah Ya amsa Ibadu.

BARKA DA SALLAH, Alh. Isma'il Dalhatu, Sarkin Palladan.
28/06/2023

BARKA DA SALLAH, Alh. Isma'il Dalhatu, Sarkin Palladan.

Allah Yayi albarka, Amin.
26/05/2023

Allah Yayi albarka, Amin.

26-05-2023.📸📸PHC Center Commissioning at Palladan, Zaria. Important dignitaries graced the occasion. May Allah makes it ...
26/05/2023

26-05-2023.

📸📸
PHC Center Commissioning at Palladan, Zaria. Important dignitaries graced the occasion. May Allah makes it beneficial to the people.

OFFICIAL COMMISSIONING 💯Primary Health Care, Palladan Zaria wanda aka gina karkashin jagorancin Distinguished Sen. Sulei...
26/05/2023

OFFICIAL COMMISSIONING 💯

Primary Health Care, Palladan Zaria wanda aka gina karkashin jagorancin Distinguished Sen. Suleiman Abdu Kwari. Mutanen Palladan har da na kewaye suna godiya da wannan ci gaba da aka kawo.

📸📸📸 Hotuna kadan daga wurin wannan gagarumin taro👇

A safiyar yau,  ake sa ran 'kaddamar da sabon asibitin Primary Health Care, Palladan Zaria wanda Senator me wakiltan Zon...
26/05/2023

A safiyar yau, ake sa ran 'kaddamar da sabon asibitin Primary Health Care, Palladan Zaria wanda Senator me wakiltan Zone One, Sen. Abdu Kwari ya jagoranci ginawa a Anguwan Fulani Palladan.

Lokaci: 10:00 na safiyar nan.

Wuri: Harabar Asibitin (Anguwan Fulani New Extension, Palladan).

Ana gayyatar kowa wajen shaida k'addamarwar, Allah bada ikon halarta.

Jiya kenan 13/05/2023 wurin taron ganawa da mutanan Anguwanni na Palladan. Cikin Hotuna, Mai Anguwa Mal Umar Bala Katuka...
14/05/2023

Jiya kenan 13/05/2023 wurin taron ganawa da mutanan Anguwanni na Palladan. Cikin Hotuna, Mai Anguwa Mal Umar Bala Katuka, Mai Ang. Yammaci Alh Bashir Bala Tafarki, Mai Ang. Gabas, Sa'in Palladan, Mai Ang Sabon layi, Tafidan Palladan, Alh. Aliyu da sauran manya da su ka halacci taro.

Fatan alkhairi Kuma da fatan kowa ya koma gida lafiya.

Address

Palladan Zaria
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Katukan Palladan, Zaria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category