BIN ALQUR ANI

BIN ALQUR ANI Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from BIN ALQUR ANI, Legal, Kebbi Street, Zaria.

18/08/2022

ﺇﻧﻤﺎﺍﻟﻤٶﻣﻨﻮﻥ ﺇﺧﻮﺓ
ﺳﻼﻡ ﻋﻠﻴﻜﻢ YANUWA MABIYA ALQUR ANI SHIKADAI
INAKIRA AGAREKU WALLAHI MUDAURE MUHADA KAI KAMAR YANDA ALQUR ANI YAFAD
ﻭﺍﻋﺘﺼﻤﻮﺍ ﺑﺤﺒﻞ ﺍﻟﻠﻪ ﺟﻤﻴﻌﺎ ﻭﻻ ﺗﻔﺮﻗﻮﺍ
DOMIN MONE MABIYA ALQUR ANI ZALLAH MUKEDA SAURAN ABIN FADA
SOFA MABIYA LITATTAFANDA BANA ALLAH BA
KAMARSU BUKHARI DA MUSLIMU SOFA SAIDAI KAMEME
WANI YACE MALIKIYYA
ITACE DAI DAI
WANI KUMA YACE
SHAFIYYA ITACE DAIDAI
WANIKUMA YACE
HAMBALIYYA ITACE DAIDAI
WANI KUMA YACE HANAFIYYA ITACE DAIDAI
TO NI TAMBAYATA ANAN WACE MAZHABACE
ANNABI MUHAMMAD YAKAFA ???
TO WAN NAN SHINE
ASALIN
QALA QATO NA ASALI DAN HAKA NAKE KIRA GA ALUMMAR MUSULMAI
SUSAKI DUK WADU HADISAI
SUKAMA ALQUR ANI SHIKADAI
DOMIN FADAR ALLAH
ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ
‏( ﻣُﻨِﻴﺒِﻴﻦَ ﺇِﻟَﻴْﻪِ ﻭَﺍﺗَّﻘُﻮﻩُ ﻭَﺃَﻗِﻴﻤُﻮﺍ ﺍﻟﺼَّﻠَﺎﺓَ ﻭَﻟَﺎ ﺗَﻜُﻮﻧُﻮﺍ ﻣِﻦَ ﺍﻟْﻤُﺸْﺮِﻛِﻴﻦَ ‏)
ﺍﻟﺮﻭﻡ ‏( 31 ) Ar-Room
Kunã mãsu mai da al'amari gare Shi, kuma ku bĩ Shi dataƙawa, kuma ku tsayar da salla, kuma kada ku kasance daga mushirikai.
INA AKE SAMUN MUSHRIKAI???
( ﻣِﻦَ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻓَﺮَّﻗُﻮﺍ ﺩِﻳﻨَﻬُﻢْ ﻭَﻛَﺎﻧُﻮﺍ ﺷِﻴَﻌًﺎ ۖ ﻛُﻞُّ ﺣِﺰْﺏٍ ﺑِﻤَﺎ ﻟَﺪَﻳْﻬِﻢْ ﻓَﺮِﺣُﻮﻥَ ‏)
ﺍﻟﺮﻭﻡ ‏( 32 ) Ar-Room
Wãtau waɗanda s**a rarrabe addininsu kuma s**a kasance ƙungiya-ƙungiya, kõwace ƙungiya tanã mai farin ciki da abin da ke a gare ta kawai.
TAMBAYA KO KARIN BANI
KAKIRA KO WHATSAPP
08036533256

Address

Kebbi Street
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BIN ALQUR ANI posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category