01/10/2025
ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH
Muna farin cikin gayyatar Al'ummar Musulmi, (Maza da Mata) zuwa wajen muhadara ta Musamman da za'a gabatar kamar haka:
ποΈ Gobe Laraba 01/Oct/ 2025
β° Bayan Sallan Magriba
π Majidud Da'awah Bauchi.
ποΈMaudu'i: TRIUMPH
Mai Gabatarwa: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)
Allah ya bada ikon halarta, idan ka ga sanarwar ka tayamu yaΙawa.