04/06/2026
Hon. Shehu Adamu Balarabe Muke Fata ✅
Mutum ne mai hangen nesa, jajircewa da kishin al'umma. Ya kuduri aniyar kawo ci gaba mai dorewa, inganta rayuwar jama'a, da wakilci nagari ga al'ummar mazabarsa.
Manufah:
✅ Inganta ilimi da tallafawa matasa
✅ Samar da ayyukan yi da bunƙasa tattalin arziki
✅ Tallafawa mata da marasa galihu
✅ Inganta ababen more rayuwa
✅ Wakilci na gaskiya, adalci da amana
A 2027, mu haɗa kai domin samun ingantaccen wakilci.
Ku zabi Hon. Shehu Adamu Balarabe Dan takarar Majalisar Wakilai ta Tarayya Sabon Gari Constituency, Kaduna State
"Agurin Allah Muke Nema, Chan-Chanta 2027.