S bin shareef - Dr.shareef Alkanaweey

S bin shareef - Dr.shareef Alkanaweey I Love Muhammad (pbuh)

12/05/2026
Allah Yayiwa Mai Unguwa Shugaba Miko Abdullahi Rasuwa Yau Juma'ah Gobe Za'ayi Jana'Izar sa Idan Allah Yakaimu Da Safe.  ...
11/04/2026

Allah Yayiwa Mai Unguwa Shugaba Miko Abdullahi Rasuwa Yau Juma'ah Gobe Za'ayi Jana'Izar sa Idan Allah Yakaimu Da Safe.

(Innálilláhi Wa'inná Ilaihi Ráji'Ún !)

Lallai Al'umar Zangon Rimi Munyi Rashin da Tarihi Baze Mantashi ba, Shugaba Shugaban ne Wallahi !!!.
Ya Allah Ka Tsarkake Tareda Kyautata Makomar Wannan Bawa naka Mutumin Arziki, Uba Nagari.

✍🏽 Shareef Alkanaweey

21/03/2026
11/03/2026

Tareda Dr Shareef #السلفية

15/05/2025

#السعودية #المغرب #اليمن #الشيخ

15/05/2025
Barkan Mu da Ƙaramar Sallah
31/03/2025

Barkan Mu da Ƙaramar Sallah

15/12/2024

Karatu littafin ƊARIƘUL HIJIRATAIN (03)

Wallahi ibn kayyim duniya ne,
Ka duba yadda yake girgiza zukata a cikin wannan karatun.
wannan karatun yana ƙarawa bayi kusanci da ubangijin su.

Da kuma nusarwa ga bayi a kan yadda za su mu'amalanci ubangijinsu a aƙidar su da ɗabi'unsu.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when S bin shareef - Dr.shareef Alkanaweey posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to S bin shareef - Dr.shareef Alkanaweey:

Share

Category