Abu Tutorial Arewa

Abu Tutorial Arewa screen tutorials on apps & online tools. Facebook tips
Hausa + English. Learn step-by-step with Abu Tutorial Arewa.

Niche: Animated history! 🔥- New work started for a client!!!- Like and comment "prompt" to get FREE prompt for script + ...
09/08/2026

Niche: Animated history! 🔥
- New work started for a client!!!
- Like and comment "prompt" to get FREE prompt for script + video !!
- Comment "prompt" and i will post its complete prompt in my next post! 🔥
- Join our FREE group in pinned post to get it! (It will posted in group within next 24hrs)!

10 channels that are going viral at the moment.Take inspiration from any and start your own.Need my personal secret chan...
09/08/2026

10 channels that are going viral at the moment.

Take inspiration from any and start your own.

Need my personal secret channels? Share this post.

creator

Application dinnan tsaf zai iya chanja maka rayuwa. Wannan shine Flow Ai, wani Application ne da kamfanin Google s**a ki...
01/07/2026

Application dinnan tsaf zai iya chanja maka rayuwa.

Wannan shine Flow Ai, wani Application ne da kamfanin Google s**a kirkira dayawan mutane suna amfani dashi wajen hada vedio comedy ko film.

Kuma suna samun followers harma da kudade da wannan Application din, Kunga Kenan zai iya zama silar chanjin rayuwar mutum

Zaku iya amfani da wannan fasahar wajen yaɗa ilimi ga mutanen da kuke rayuwa dasu kamar yadda zaku gani a kwanakin nan masu koyar da 'English/Grammer' suna yawan amfani dashi, zaku iya tallata kasuwancin ku, nishaɗi, da kuma comedies ku wallafa a social media. Ba wannan kaɗai ba, ana iya editing videos da hotuna acikin sa.

Musamman idan kuna son creating video ana amfani da ChatGPT ne wajen ya baka prompt, zaka yi masa bayanin abinda kake so, idan ChatGPT ya baka prompt, saika ɗauki prompt ɗin ka kaiwa Google Flow ya fitar maka da videon.

Idan kana so ChatGPT ya baka prompt ɗin daya dace, idan zai fidda maka prompt ɗin, kayi masa bayani kamar kana magana kuma kana so ka fahimtar da yaro ɗan shekara 7.

Ni kaina na taba aiki dashi na fara shirin wani film Hamid Da Hamida.

App din Yana nan a app store da Play store da zarar kayi searching Flow zaka gashi sai ka dauko shi.

Idan Kana Aikata Waɗannan Abubuwan Guda (6) Facebook zasu Tsayar Maka da Monetization Ɗinka ⤵️
16/05/2026

Idan Kana Aikata Waɗannan Abubuwan Guda (6) Facebook zasu Tsayar Maka da Monetization Ɗinka ⤵️

15/05/2026

YADDA ZAKA ZAMA CONTENT CREATOR 🚀A yanzu duniya ta canza sosai.Mutane da yawa suna samun: ✅ Suna✅ Followers✅ Opportuniti...
14/05/2026

YADDA ZAKA ZAMA CONTENT CREATOR 🚀
A yanzu duniya ta canza sosai.
Mutane da yawa suna samun: ✅ Suna
✅ Followers
✅ Opportunities
✅ Kuɗi
…ta hanyar Content Creation.
Amma mutane da yawa suna tunanin:
❌ Sai kana da camera mai tsada
❌ Sai kana da followers masu yawa
❌ Sai ka iya Turanci sosai
⚠️ Gaskiya ba haka bane.
Yawancin manyan creators da kake gani yau sun fara ne da:
✅ Karamar waya
✅ Ƙananan followers
✅ Ba tare da setup mai tsada ba
Abinda ya bambanta su shine:
🔥 CONSISTENCY da CONFIDENCE.
TO MENENE CONTENT CREATION? 🤔
Content Creation shine: 👉 Kirkirar videos, posts, pictures ko ideas da mutane zasu kalla domin:
Su koya wani abu
Su yi dariya
Su samu inspiration
Kana iya zama creator a: 📌 TikTok
📌 Facebook
📌 Instagram
📌 YouTube
Kuma kana iya yin content akan: ✅ Business
✅ Motivation
✅ Lifestyle
✅ Comedy
✅ Sports
✅ Technology
✅ Addini
✅ Education
…da sauransu.
YADDA ZAKA FARA 👇
1️⃣ KA ZAƁI NICHE
Wato topic ɗin da zaka fi magana akai.
Misali: 👉 Idan kana son business, kayi business content.
👉 Idan kana son motivation, kayi motivational content.
⚠️ Karka rikita audience ɗinka.
2️⃣ KA FARA DA WAYARKA 📱
Kar ka jira sai ka samu iPhone ko camera.
Wayar da kake amfani da ita yanzu ta isa ka fara.
🔥 Abinda yafi muhimmanci shine: ✅ VALUE
✅ CONSISTENCY
3️⃣ KA YI SHORT VIDEOS + STRONG HOOK ⚡
Seconds 3 na farko suna da muhimmanci sosai.
❌ “Assalamu alaikum yau zanyi magana…”
✅ “Ga babban kuskuren da yasa baka samun kuɗi online 😳”
👉 Wannan yana sa mutane su tsaya su kalla.
4️⃣ KA YI CONSISTENCY 🔥
Wata rana baka samun views?
⚠️ Ba yana nufin ka daina ba.
Algorithms suna son: ✅ Active creators
✅ Consistency
✅ Original content
📌 Ka dinga posting regularly.
5️⃣ KA KOYI EDITING + CAPTIONS 🎬
Simple editing yana kara quality sosai.
Kana iya amfani da: ✅ CapCut
✅ Canva
✅ VN Editor
📌 Ka saka captions saboda mutane da yawa suna kallon videos ba tare da volume ba.
6️⃣ KA YI HAƘURI 💯
Yawancin mutane suna dainawa da wuri.
Sun yi videos 5 ko 10 sannan su ce: ❌ “Babu views.”
Alhali wasu creators sun yi: 🔥 100+
🔥 200+
🔥 300+ videos
…kafin su fara blowing.
⚠️ SUCCESS yana son haƙuri.
ABUBUWAN DA ZASU TAIMAKA MAKA ✅
✔️ Good lighting
✔️ Clear audio
✔️ Confidence
✔️ Simple background
✔️ Energy a cikin magana
📌 Kuma ka tuna: Ba sai ka zama perfect ba kafin ka fara…
🔥 JUST FARA YANZU.
Saboda wata rana zaka yi godiya cewa baka hakura ba.
CONTENT CREATION ZAI IYA:
✅ Baka suna
✅ Baka audience
✅ Baka opportunities
✅ Baka income 💰
Amma sai ka dauke shi da muhimmanci.
😈 Idan kana son zama babban creator…
📌 Ka fara yau, ba gobe ba.
👇 Shin kana son fara content creation?
Rubuta ra’ayinka a comment section ⤵️
Follow tutorial arewa for

“Mutane suna judging page ɗinka cikin seconds 3 😳”⚠️ Idan:Cover photo ɗinka weak neBio ɗinka babu valuePosts ɗinka basa ...
13/05/2026

“Mutane suna judging page ɗinka cikin seconds 3 😳”
⚠️ Idan:
Cover photo ɗinka weak ne
Bio ɗinka babu value
Posts ɗinka basa grabbing attention
👉 Mutane zasu scroll su wuce 💀
🔥 Strong branding yana sa: ✅ People trust you faster
✅ Su danna follow
✅ Su tsaya kallon content ɗinka
😈 Facebook ba wai posting kawai bane…
attention game ne.
👇 Follow Abu Tutorial Arewa domin creator growth tips.

Yadda Ake Dakile Yada Bidiyon Batsa Ta StopNCII.org⁠�Idan an yada hoton ko bidiyon mutum ba tare da izininsa ba, zaka iy...
08/05/2026

Yadda Ake Dakile Yada Bidiyon Batsa Ta StopNCII.org⁠�
Idan an yada hoton ko bidiyon mutum ba tare da izininsa ba, zaka iya amfani da StopNCII.org⁠� domin dakile yaduwarsa a Facebook, Instagram, TikTok da sauran shafuka.
✅ Yadda ake yi:
Shiga shafin → danna “Create your case”
Upload hoton ko bidiyon
Saka PIN mai lamba 4
Ajiye Case Number ɗinka
🔒 Muhimmi:
Shafin baya ganin bidiyonka kai tsaye
Ana amfani da “hash” (digital fingerprint) ne kawai
Idan an gano bidiyon a social media, za a goge shi kuma a hana sake upload
⚠️ Kada ka goge asalin bidiyon daga wayarka har sai an gama komai.
A yada domin taimakawa masu fuskantar irin wannan matsala.
Follow Abu Tutorial Arewa FOR MORE TIPS

Yawancin creators basa failed saboda content…Consistency ne 😬Mutane da yawa:👉 Za su yi post 2 ko 3👉 Views su yi ƙasa👉 Sa...
08/05/2026

Yawancin creators basa failed saboda content…
Consistency ne 😬
Mutane da yawa:
👉 Za su yi post 2 ko 3
👉 Views su yi ƙasa
👉 Sai su daina 💀
Amma gaskiya ita ce:
⚠️ Facebook baya trust inactive creators.
Idan baka posting regularly…
reach ɗinka zai fara mutuwa slowly 😳
🔥 Small creators da suke growing yanzu ba saboda luck bane…
Consistency ne 💯
📌 Ko views ɗinka ƙanana ne yanzu… ka ci gaba.
😈 Mutane da yawa za su quit yau…
kai ka zama different.
👇 Follow Abu Tutorial Arewa domin creator growth tips.

Ko kasan da 100 followers? zaka iya fara samun kuɗi yanzu Yawancin mutane suna tunanin:👉 “Sai na kai 10k followers kafin...
25/04/2026

Ko kasan da 100 followers? zaka iya fara samun kuɗi yanzu
Yawancin mutane suna tunanin:
👉 “Sai na kai 10k followers kafin na samu kuɗi” ❌
⚠️ Gaskiya:
👉 Ba yawan followers bane… value ne
💡 Ga yadda zaka fara:
Ka koya wa mutane skill (tutorial)
Ka basu solution (problem → fix)
Ka kai su DM/WhatsApp
💰 Example:
👉 ₦1,000 × 10 mutane = ₦10,000
Ba sai ka zama big influencer ba

“Mutane da yawa za su jira har abada…
kai ka fara yanzu.
DM ‘START’ idan kana so ka fara earning 👇
Follow Abu Tutorial Arewa

Address

Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu Tutorial Arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share