Saleem Sani Abdullahi

Saleem Sani Abdullahi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Saleem Sani Abdullahi, Legal, Dorayi chiranchi, Kano.

MATUKAR AKWAI MUTUM BIYAR A KARKASHIN KA, DOLE SAI KA KASHE SAMA DA N180,000 DUK WATA KODA KUWA BASHI ZA KA CI.Assalamu ...
06/10/2024

MATUKAR AKWAI MUTUM BIYAR A KARKASHIN KA, DOLE SAI KA KASHE SAMA DA N180,000 DUK WATA KODA KUWA BASHI ZA KA CI.

Assalamu Alaikum!

A dogon nazari da nayi ga me da mafi sauqin rayuwar da talaka zai yi matukar yana da Mutum biyar karkashinsa, na gano cewa dole duk wata ya kashe sama da N180,000 Koda kuwa bashi zai ci domin cike gibin abunda yake samu.

A wannan rubutun nayi la'akari da girki biyu Kacal. Wato girkin rana da Kuma girkin dare.

1. Girkin Rana

Matukar Kun kai Mutum biyar a gidanku mafi Karanci ku ci

a) Taliya Daya da Rabi N1575
b) Maggi N200
c) Mai Oil N300
d) Kayan Miya N200
e) Gawayi N100

Total: N2,275

Kudin Kwana talatin: N2,275 x 30 = N68,250

2. Girkin Dare

(I) Bangaren Tuwo

A bangaren girkin dare, nayi lissafin yadda za mu yi amfani da ragowar tuwon dare domin yin dumame.

a) Gari rabin Kwano N1750
b) Mai Oil N300
c) Maggi N200
d) Kuka N200
e) Daddawa N100
f) Kayan Miya N100
g) Gawayi N200

Total: N2,850
Kudin Kwana talatin: N2,850 x 30 = N85,500

(II) Bangaren Koko tunda tuwon bazai isa da safe ba

Koko babu sugar N500
Kudin Kwana talatin: N500 x 30 = N15,000

(III) Omo da Sabulu

Omo Kullum N100
Kudin Kwana talatin N100 x 30 = N3000
Sabulu Eva: 550 sau biyu = N1,100

(IV) Kudin Wuta

N4000

(V) Kudin Ruwa

Jarka Shida 50 x 6 = N300
Kudin Kwana talatin: N300 x 30 = N9,000

OVERALL TOTAL: N185,850

JAN HANKALI

1. Babu kudin zuwa Aiki a matsayin ma'aikaci
2. Babu Maganar lafiya
3. Babu Maganar kudin Haya
4. Babu Maganar kudin makarantar yara
5. Babu Maganar Kifi, Nama, Apple da sauran kayan marmari
6. Babu kudin Kayan sakawa

Wannan lissafin shine qarshen rayuwar da man Talaka zai iya a Najeriya amman Ko Ma'aikaci Mai Level 14 baya daukar wannan albashin matakin Jiha ballantana Kananun ma'aikata. Rayuwa tayi matukar tsada. Mutane na mutuwa saboda yunwa, da Tsananin Rashin Lafiya, ga shi Kuma babu wani alamar sauqi daga wajen shugabannin mu.

Allah ka kawo mana mafita, Allah ka kawo mana shugabannni masu tausayi da Jin kan man Talaka.

02/08/2024

Hi

Allah ya maimaita mana 🤲
24/06/2024

Allah ya maimaita mana 🤲

Good morning 🙏
06/06/2024

Good morning 🙏

Taqabbalallahu minna wa minkum salihal aamal 🕋🕋🕋Eid mubarak to all Muslims ummah around the world 🌎 May almighty Allah a...
10/04/2024

Taqabbalallahu minna wa minkum salihal aamal 🕋🕋🕋

Eid mubarak to all Muslims ummah around the world 🌎

May almighty Allah accept our sacrifices 🤲🤲🤲

29/03/2024

This version of Facebook uses less data and works in all network conditions.

Saleem Sani AbdullahiRamadan mubarak, may almighty Allah accept our duaFollow my page please 🙏
28/03/2024

Saleem Sani Abdullahi

Ramadan mubarak, may almighty Allah accept our dua

Follow my page please 🙏

04/03/2024

Assalamu alaikum Barka da warhaka ya ikiwani

08/01/2024

Alhamdulillah bini'imatihi 🙏

Address

Dorayi Chiranchi
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Saleem Sani Abdullahi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category