26/12/2022
Gwamnatin jahar kano da masu kudinmu muji tsoran Allah,Allah ya Baku dama Dan Ku taimakawa Al'umma musamman Gwamnati,da Akwai wasu bayin Allah da suke bukatar taimako Amma kuna kallo sai dai kowa yazo ya wuce ya kallesu abin tausayi mutane mata da 'ya'yansu suna kwana a bakin t**i, sanyu,ruwan sama duk yana karewa a Kansu amma ko a jikin,muji tsoran Allah, Anan cikin gari kano wajen railway anan mutanan suke kwana akan t**i,yakamata A duba dai.