03/07/2026
Barrister Alzubayr Abubakar yace Dukkanin Jami'an Tsaron Nigeria. Ba kare / tsaron Al'umma ko kasa sukeyi ba, kare Shugaban kasa kawai sukeyi.
Yace, Ko Yanzu idan ya zagi Shugaban kasa, Yanzu zaka ga jami'an Tsaro sunzo sun k**ashi cikin kankanin Lokaci. Anma kuma Basa iya zuwa su k**a Yan Ta'adda.
Yace Ba'a taba Azzalumar gomnati k**ar na wannan Gwamnatin ba. Yace Hatta Masu Hali da shuni suma suna cikin Tashin Hankali. Kai da kudinka anma Baka da Kwanciyar Hankali.
Yace Shuguba Tinubu, Kansa kawai ya sani da kuma neman Mulki a karo na biyu anma ba mutanen Nigeria ba. Yace Babu inda aka cuta k**ar yankin Arewa.
Barrister yana Bayani ne a wani Tattaunawa da akayi dashi da Yan Jaridu, inda yanuna matukar bacin Ranshi yadda Jam'ian Tsaro s**a kauchewa Aikinsu k**ar yadda doka ta Tsara. Yace mutane sune Gomnati ba Tinubu ba.