28/06/2024
DAN BAIWA GA SHAWARA KYAUTA AKAN HOT MINING...
Ina me kira gareka da babbar murya, ka rubuta ka ajiye, duk wani mining da kaji zaka iyayi akan TELEGRAM ka je kayi, amma ina me tabbatar maka kar ka sake ace baka mining na HOT 🔥🔥🔥
https://t.me/herewalletbot/app?startapp=705776
Yanzu haka samun HOT guda daya se ya dauke ka kwanaki dayawa, amma ni na samu HOT ya haura guda 100, kuma na jima ina tara shi, dan ba yau aka fara ba.
Sauki daya ne, shine har yanzu ana mining dinsa, kuma kana da damar da zaka iya farawa a yanzu ka samu abinda zaka samu, domin a iya mining dinnan ne kadai zaka iya samun HOT, domin duk ranar da HOT 🔥🔥🔥 Ya shiga kasuwa, bance dole se yayi tsadar fitar hankali a wannan ranar ba, amma ba lallai ka iya siyensa a banza banza ba! Kuma ze iya kona ma hannu in Ka taba shi
Nasan har yanzu akwai wanda basa yi, wasu sun taba register amma sun watsar, wasu kuma suna ganinsa amma sun gagara tsayawa suyi register, to this is another chance for you. Ka yi register na HOT a yau dinnan, za ka mun godiya wata rana Insha Allah.
https://t.me/herewalletbot/app?startapp=705776
Sannan ba register kadai zakayi ba, ka tsaya da kyau ka karanta shi, ka fahimci komai game da shi, domin tsayawa ka fahimta shi ze baka damar rage masa wahalar mining a wajenka.
A wani rarraunan hasashe, ana ganin duk HOT daya ze iya kaiwa dollar 14, amma wlh ni ba wannan kallon nake yiwa HOT ba, HOT = HOT, HOT = FUTURE.
HOT will have impact in the future of mutanen da sukayi mining dinsa Insha Allah.
https://t.me/herewalletbot/app?startapp=705776
Wannan hoton akwai VITALIK BUTERIN a ciki, wanda shine ya kirkiro coin din ETHEREUM, wato kudin Crypto na biyu kenan a duniya, bayan BITCOIN, kuma an dauki hoton ne, a wajen wani taron INCRYPTED CONFERENCE wanda wakilan HOT sun halarta tare da shi VITALIC din.