Imam Ilyas Sulaiman

Imam Ilyas Sulaiman Daawah Center

16/08/2026

Cigaba da Karatun Littafin ALKABA'IR, wanda Malam Abdulhamid Dahir Assunnah Ikara (Hafizahullah) yake gabatarwa a Masallacin Abubakar Assiddiq Tsohuwar Kasuwa Ikara LG Kaduna State Nigeria.

03/Rabi'ul-Awwal/1448
16/August/2026

10/08/2026

KARATUN LITTAFIN DARIQUSSALIHIN

Darasi Na 085

Tare Da Malam Bashir Khalil Abu-Sumayyah Ikara Hafizahullah

Daga Masjid Daru-Arqam Hayin Malam Garba ( Ƙofar Gidan Malam Khalil Mai Gamo Ikara)

27/ Safar / 1448
10/ August / 2026

10/08/2026
09/08/2026

Cigaba da Karatun Littafin ALKABA'IR, wanda Malam Abdulhamid Dahir Assunnah Ikara (Hafizahullah) yake gabatarwa a Masallacin Abubakar Assiddiq Tsohuwar Kasuwa Ikara LG Kaduna State Nigeria.

26/Safar/1448
09/August/2026

04/08/2026

MUHADARA !!!

Mai Taken "TAƁARƁAREWAR TARBIYYA A YAU"

Tare Da Sheikh Usman Hamza Albayan Ikara Hafizahullah

Daga Masallacin Yakamalan Ikara L.G Kaduna State Nigeria.

04/08/2026

DAURAH !!!
Zama Na 2
Na Littafin " Hukunce Hukuncen Haihuwa Da Hakkokin 'Ya'Ya Akan Iyaye "
Wallafar Sheikh Abubakar Bn. Sulaiman Bn. Amin (Al-Anchawi)

Tare Da Sheikh Usman Hamza Albayan Ikara Hafizahullah

Daga Masjid Daru-Arqam Ƙofar Gidan Mal. Khalil Mai Gamo Hayin Mal. Garba Ikara L.G Kaduna State

A Karkashin Jagorancin Malam Bashir Khalil Abu-Sumayyah Ikara Hafizahullah

04/08/2026

DAURAH !!!
Zama Na 1

Address

FARHAN Islamic Academy
Ikara

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imam Ilyas Sulaiman posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category