REAL khairuddeen ALIYU

REAL khairuddeen ALIYU Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from REAL khairuddeen ALIYU, Legal, Gombe state, gombe town, Gombe.

28/05/2026
16/05/2026

Uwargidan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Hajiya Aisha Nasir El-Rufai, ta shaida wa DW cewa sun shiga tashin hankali, bayan da jami'an da ke tsare da maigidanta s**a hana su ba shi abinci. Haka ma a cewarta, jami'an sun hana likitocin El-Rufai damar duba lafiyarsa a hedikwatar hukumar ICPC.

16/05/2026

Hukumar gudanarwa ta Jami'ar Jihar Gombe ta tabbatar da gano wani jariri ɗan kwana ɗaya a ɗakin kwanan dalibai na mata na makarantar a ranar Juma'a.

Jami'ar ta ce lamarin "abin takaici ne" kuma tun daga lokacin ta fara ƙoƙari, tare da hukumomin tsaro, don gano waɗanda ke da alhakin lamarin.

Jami'ar Hulɗa da Jama'a ta Jami'ar, Napthali Hadu, ya tabbatar da faruwar lamarin a wata gajeriyar hira ta wayar tarho da Jaridar Punch a ranar Juma'a.

"Na kuma ji labarin abin takaicin da ya faru a makaranta a yau. Zan yi muku bayani da zarar na tattara ƙarin bayani," in ji shi.

A halin yanzu, hukumomin jami'ar sun sanya takunkumi a Hostel din kwanan mata yayin da ake ci gaba da bincike.

Ko a shekarar 2023 a samu lamari makamancin Wannan.

14/05/2026

Ragon Naira Dubu 300 (300,000) a Kasuwar Dukku dake Jihar Gombe.

Shin Yaya Farashin Raguna a yankunanku?

📸 Umar Babagoro.

11/05/2026

Allah sarki

ba a taba zalintar wani Sarki a arewaba kamar Yadda aka zalinci Sarkin gobir aka wulakantashi Allah yai masa sakaiyya ya tona asirin Masu hannu a kisan da akayi masa Allah ya jikansa da rahma

Masha Allah
14/04/2026

Masha Allah

28/08/2025

With Heis Dinma – I just got recognized as one of their top fans!

Address

Gombe State, Gombe Town
Gombe

Telephone

+2347045950615

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when REAL khairuddeen ALIYU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to REAL khairuddeen ALIYU:

Share

Category