Dambatta Makoda Door To Door Kwankwasiyya

Dambatta Makoda Door To Door Kwankwasiyya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dambatta Makoda Door To Door Kwankwasiyya, Legal, Tudun Wada Dambatta, Dambatta.

Wannan Dandali an Budeshine Domin Wayarda Kan Al-umma kan Waya Dace su zaba amatakai Daban Daban Na mulki a Nigeria Daya shafi Tafiya lr Eng Dr Rabiu Musa Kwankwaso

AlhamdulillahA safiyar jiya Juma'a 06/01/2023 Maigirma Dantakarar kujerar Sanata Mai wakiktar Kano ta Arewa Dr Abdullahi...
08/01/2023

Alhamdulillah

A safiyar jiya Juma'a 06/01/2023 Maigirma Dantakarar kujerar Sanata Mai wakiktar Kano ta Arewa Dr Abdullahi Baffa Bichi PhD, Ya gwangage Daraktan Yakin Neman Zaben Abba Da Kwankwaso Na Karamar hukumar Bagwai Alhaji Musa kasco Da Motar kirar Golf Domin sauwake zurga zurga yakin neman zabe, A Wannan karamar hukumar Dama Jihar Kano Baki Daya

Allah ubangiji ya bawa Dr AB BAFFA BICHI sanatan Kano ta Arewa ya koma riko da hannayen sa, Allah ya bawa jamiyyar NNPP Nasara Cin zabe Tundaga kasa har sama.

07/02023

Here we go
07/01/2023

Here we go

Duk Masu Irin Results Dinnan su qara Haquri insha Allah Sune Na parko a Daliban dazasu Sami scholarship Zuwa Manyan qasa...
07/01/2023

Duk Masu Irin Results Dinnan su qara Haquri insha Allah Sune Na parko a Daliban dazasu Sami scholarship Zuwa Manyan qasashen Duniya.
Wannan Shine Aqidarmu akan haka muketa hanqoro a Siyasa inba donsuba dasemu koma mu zira idanu Amma zamuso Masu Irin wannan Kwali Su zama Mutane Duniya ta ampanesu
Congratulations once Again Bro

Have you SeenOwk Vote Wisely, Vote 4 Mr Educational RMK is the Answer
04/01/2023

Have you Seen
Owk Vote Wisely, Vote 4 Mr Educational RMK is the Answer

FUD hostel is now 60k instead of 20k.
This is for just 1 student.
Multiply 60k by 6 students in a room🥺
There's going to be a lot of money for them🙏🏾

To whom it may concern Kanawan Dabo
04/01/2023

To whom it may concern Kanawan Dabo

Anan Muke ana zamui Nasara insha Allah Nigeria, Kano North, Kano, Dambatta Da Makoda. 2023
01/01/2023

Anan Muke ana zamui Nasara insha Allah Nigeria, Kano North, Kano, Dambatta Da Makoda. 2023

Alhamdulillahi Munyi Taro Lapiya Mun Tashi Lapiya Allah Kabamu Nasara Awannan Tapiyar Damuke ciki Ameeen thumma Ameen
29/12/2022

Alhamdulillahi Munyi Taro Lapiya Mun Tashi Lapiya Allah Kabamu Nasara Awannan Tapiyar Damuke ciki Ameeen thumma Ameen

28/12/2022

Sakon Bangajiya zuwaga masu Masaukin Bakinmu Kuma Scholars
Dr Umar Tasiu Mustapha, Dr Abdurrazaq Abubakar,

Masha Allah, Allah Munaimaka Godia Bisa Nuna mana Wannan Rana Dakayi Hakan ya Nuna Alummar Dambatta Sun Fahimci irin Kom...
28/12/2022

Masha Allah, Allah Munaimaka Godia Bisa Nuna mana Wannan Rana Dakayi Hakan ya Nuna Alummar Dambatta Sun Fahimci irin Koma Baya da mulkin Jam'iyyar APC Takawo mana sun Kuma fahimci irin Cigaba da'akasamu lokacin Eng Dr Rabiu Musa Kwankwaso Yana Gwamnan Kano Musanman Harkar Ilimi dakuma manyan ayyuka, Bada Jari Damadwi sauransu irinsu mega Empowerment Na Raba motoci lexuries Allah Kabamu Nasara Awannan Tapiyar Damuke ciki Ameeen thumma Ameen

Balaraben Gwamna Abban Kanawa Allah ya Ida Nupi don hasken manzon Allah SAW
27/12/2022

Balaraben Gwamna Abban Kanawa Allah ya Ida Nupi don hasken manzon Allah SAW

27/12/2022

Wannan Kungiyar Tuni shirye-shiryenta Sunyi Nisa Na karbar bakuncin Abba Gida-Gida a Garin Dambatta Aranar Laraba

Fatan Alkhairi Ga Engr Sani Bala Dambatta
25/12/2022

Fatan Alkhairi Ga Engr Sani Bala Dambatta

Address

Tudun Wada Dambatta
Dambatta

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dambatta Makoda Door To Door Kwankwasiyya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dambatta Makoda Door To Door Kwankwasiyya:

Share

Category