Ustaz

Ustaz Promoting Educational Aspects
Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam yace: Ballighu annee walau Ayah.

A cikin Alqur'ani mai Girma, a surori masu farkon "Huruful Muqatta'a.  Wace sura ce mai wannan farkon - harfofi 4 ا ل م ...
09/04/2026

A cikin Alqur'ani mai Girma, a surori masu farkon "Huruful Muqatta'a. Wace sura ce mai wannan farkon - harfofi 4 ا ل م ر ita kadai ce.
Mutum 3 da s**a fara Amsawa daidai suna da kyautar Recharge card.
الله يوفقنا
Good Luck.

Da na sayar da wannan Gyadar ₦10 fah, amma yanzu ₦100Idan ka sayar ko ka saya ₦10, kuma har yanzu ba kayi aure ba, toh k...
07/04/2026

Da na sayar da wannan Gyadar ₦10 fah, amma yanzu ₦100
Idan ka sayar ko ka saya ₦10, kuma har yanzu ba kayi aure ba, toh kazo muna da meeting 🤝

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu.’Yan uwa Musulmai, muna godiya ga Allah (SWT) da ya bamu damar kammala az...
29/03/2026

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu.
’Yan uwa Musulmai, muna godiya ga Allah (SWT) da ya bamu damar kammala azumin watan Ramadan cikin lafiya da imani. Muna rokonSa Ya karɓa mana ibadunmu, Ya gafarta mana kura-kuranmu.
Ya ku ’yan uwa, kada mu tsaya a nan kawai. Daga cikin manyan falalolin da ke biyo bayan Ramadan akwai azumin kwanaki shida na watan Shawwal (Sitta Shawwal). Wannan azumi yana da falala mai girma ƙwarai.
Manzon Allah (SAW) ya ce:
“Duk wanda ya yi azumin Ramadan sannan ya bi shi da kwanaki shida na Shawwal, kamar ya yi azumin shekara ɗaya ne.” (Muslim)
Wannan dama ce mai girma da ya kamata mu yi ƙoƙarin samu. Azumin Sitta Shawwal yana:
Cika gibin da ke cikin azumin Ramadan
Ƙara lada mai yawa
Nuna cewa ibada ba ta tsaya ga Ramadan kawai ba
Ƙara kusanci da Allah (SWT)
Ana iya yin wannan azumi a jere ko kuma a rarrabe cikin watan Shawwal.
Saboda haka, muna kira ga dukkanin ’yan uwa Musulmai da su yi ƙoƙari su yi wannan azumi domin samun falalar da ke cikinsa.
Allah Ya ba mu ikon aikata abin da Yake so, Ya karɓi ibadunmu, Ya sanya mu cikin bayinSa nagari.
Wassalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu.

🌍 Shin Koh Kun San?Bishiyoyi suna taimakawa wajen rage sauyin yanayi (climate change) ta hanyar shan gurɓatacciyar iskar...
25/03/2026

🌍 Shin Koh Kun San?
Bishiyoyi suna taimakawa wajen rage sauyin yanayi (climate change) ta hanyar shan gurɓatacciyar iskar carbon dioxide (CO₂) da mu ’yan Adam muke fitarwa zuwa sararin samaniya.
Shuka bishiyoyi da kuma kula da su yana taimakawa wajen:
🌱 Kare halittu masu rai (biodiversity)
🌬️ Inganta ingancin iskar da muke sha
🌳 Farfaɗo da muhalli (ecosystem restoration)
🌍 Samar da lafiyayyen muhalli ga al’ummar yau da masu tasowa.
🌿 Kowace bishiya da aka shuka mataki ne zuwa samar da makoma mai kyau gare mu da muhallinmu.
Mu yi aiki tare domin kare muhallinmu.
👉 Ku bi shafinmu domin samun ƙarin bayani kan kare halittu masu rai da muhalli:
https://www.facebook.com/profile.php?id=61587809064681⁠�
— Youth for Nature Conservation Nigeria (YNCN)

20/03/2026

Cigaba da kabarbari bayan sallar Eidi (Allahu akbar,Allahu akbar Allahu Akbar Laa ilaha illah Allahu akbar Allahu Akbar wa lillahilhamdu). Allah ya karba Ibadun mu.

15/03/2026
15/03/2026
Excited to share that I just got recognized as one of Aisha Maikano's top fans! 🎉
08/03/2026

Excited to share that I just got recognized as one of Aisha Maikano's top fans! 🎉

Address

17, Anguwan Lambu, Jos South Of Nigeria
Bukuru

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ustaz posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ustaz:

Share

Category