Mista Wanka

Mista Wanka Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mista Wanka, Legal, Soba L G G r a Wnk, Zaria.

A YAU  ASABAR NE 17 /10 /2025/BABBAN  MALAMIN AJIN( I.S.M.A) WATO BANGARAN  KARATUN  KIWON LAFIYA  AJIN WANKA KARKASHIN ...
19/10/2025

A YAU ASABAR NE 17 /10 /2025/BABBAN MALAMIN AJIN( I.S.M.A) WATO BANGARAN KARATUN KIWON LAFIYA AJIN WANKA KARKASHIN JAGORANCI N ALLAMA SAYYID ZAKZAKY (H) WATO DR,HUSSAINI DOGUWA YAKAWO WA DALIBANSA ZIYARAR GIRMAMAWA TAREDA SHAJ,JAA'WA GAMI DA AIKIN (ISMA)A AIKACE KUMA ALHAMDU LILLAH ZIYARAR TA FA'IDANTAR SOSAI TARE DA FATAN DR, YA KOMA GIDA LAFIYA ALLAH YA KARAWA SU MAULANMU KARIYA TA MUSAMMAN KUMA YA BAMU SABATI.
WAN NAN WASUNE CIKIN HOTUNAN ZIYARAN
MISTA WANKA POSTED

A yau talata ne 19 12  2023  Yan uwa Musulmai Almajiran Allam  Sayyid Zak zaky na Unguwan rimin doka wanka s**a gabatar ...
19/12/2023

A yau talata ne 19 12 2023 Yan uwa Musulmai Almajiran Allam Sayyid Zak zaky na Unguwan rimin doka wanka s**a gabatar da bikin mauludin Manzon Allah (S) Kamar yanda s**a saba kowace shekara Abanama hakan ya kasance kuma Alhamdu Lillahi anyi lafiya an tashi lfy
Bab ban bakon da ya albarkaci taron shine Sheik Sayyid Badamasi Yakub
Nan wasu ne daga hotunan taron

13/12/2023

A madadin Am majiran Sayyid Ibrahim El Zak zaky na Wanka muke mika salon ta aziyyar mu gamida jajantawa Imam Ali da Sa hibul Asr Dan gane da Zaluntar da General Bihari da Nasiru El Rufa i s**ai wa All am a Zak zaky shekaru takwas baya
Dafatan Allah ya karawa su malam lafiya da Nisan kwana kuma ya kara kunyata makiyansa ya dawo mana dashi lafiya da mai dakinsa

13/12/2023

JIYA TALATA SHA BIYU GA WATAN SHABIYU 2023 Shekaru takwas kenan da aukawa malam Zak zaky (H) da gwamnatin buhari tayi A Zaria
Yaa Allah muna kawo kukammu ga duk mai hannu a kan wan nan danyan aiki
Domin kai baka barci

12 12 201512   12   201512    12    2015ZARIA MASSACER HUSSAINIYYA Da GYALLESUDa ga  Abin da bazamu MantabaA Wan nan,Waq...
09/12/2023

12 12 2015
12 12 2015
12 12 2015
ZARIA MASSACER HUSSAINIYYA Da GYALLESU
Da ga Abin da bazamu Mantaba
A Wan nan,Waqiar ta 2015
Daga bakin da baya karya Wato Namadi Musa(D G Kaduna State inter Faith)Da Balarabe Lawal (SSGKaduna State)
Ga Abinda s**ace lokacin da sukebayyana yanda s**a bizne Gawarwakin Yan uwa 347 A rami daya (1)
Wanda Gwamnatin tsohon Shugaban kasa buhari da tsohon Gwamnar Jihar Kaduna Nasiru El rufa I Da tsohon hafsan hafsoshin saman sojan Nigeria Tukur Buratai. (A L)
S**a jagoranci kisan A ZariaRanar 12 12
2015
Ga Abinda s**ace;Munyi Amfani da motocintipper kiran marsandi maicin ton shida (6) Wajen kwaso gawarwaki 191 daga Asibitin A B U SHiKA
San nan sunyi Amfani da manyan motoci guda Uku (3)Wajen kwaso gawarwaki 156.daga deport Zaria kuma sojoji arbain ne ((40 ) s**a raka gawar wakin karkashin Jagorancin Wani Major
Sun karanta wan nan rahoton ne ranar Litini 11 04 2016 A gaban kwamitin da Nasiru El Rufa I Wato(J C I)Karkashin Justice Lawal Garba Wai domin binciko Abinda ya faru......!!!!
Babban Abinda tarihi bazai taba mantawa dashi a kan wan nan danyan aikin da gwamnatin jihar Kaduna ta Jagoran tashine Akwai Yan uwa masu rai da yawan gaske Amma aka turasu a rami a ka bin nesu da ransu har sai da s**a daina Numfashi........!!!!
Nan ma wasu fuskokin Shahidan ne

07/12/2023

Haka rayuwa take
Allah yaji kanki Aunty Hauwa

Send a message to learn more

07/12/2023

A KOWACE AL UMMA AKWAI SAMIRIN ZAMANIN Al UMMAR
Yaa Allah kafishemu bata bayan shiriya

Walaa Haula Wa laa Quwata Illa bill lahil Aliyul Azeem...!!!!A ranar  lahidin da ta gabatane 03 12 2023 Muka sami labari...
06/12/2023

Walaa Haula Wa laa Quwata Illa bill lahil Aliyul Azeem...!!!!
A ranar lahidin da ta gabatane 03 12 2023 Muka sami labarin Rasuwan marhum Alhaji Yunusa Jibrin Sambirni Rasuwa mai shekaru kimanin 58 yabar duniya bayan gajeruwan rashin lafiya yabar matan aure 2 da yaya 14 da kuma daya a ciki don Allah duk wanda gaga wan nan sakon ana baran salatin Annabi Mara adadi ladan hadiyya gareshi
Da fatan Allah yasa mutuwa hutune a gareshi yasa can tafinan yabamu guzirin yad dasu.

INNAA LILLAHI WA INNAA ILAIHI RA,JIUN....!!!!Bisa kaduwa da juyayin Sanar da tasuwar malam Salihu Abdullahi kwasallo Wan...
06/12/2023

INNAA LILLAHI WA INNAA ILAIHI RA,JIUN....!!!!
Bisa kaduwa da juyayin Sanar da tasuwar malam Salihu Abdullahi kwasallo Wanzam Rasuwa jiya Litini
Agarin kwasallo karaman hukumar Soba jihar Kaduna
Yabar yaya da matan aure yan uwa da abokan arziki muna baran salatin Annabi ga duk Wanda yaga wan nan postin din nan ladan ga mamacin da fatan Allah ya jikansa yakyata namu

Innaa Lillahi Wa In naa Ilaihi Ra jiun...12   DECEMBER 2015ZARIA MASACCRE GYALLESU KARBALA..!!!!!Hoton farko Shahid Rabi...
04/12/2023

Innaa Lillahi Wa In naa Ilaihi Ra jiun...
12 DECEMBER 2015
ZARIA MASACCRE
GYALLESU KARBALA..!!!!!
Hoton farko Shahid Rabiu bn Adam Yakasai me Sai Kaninsa Shahid Yusuf bn Adam Da kuma Hoton Bashir Sa ad Yakasai (Wato SAHA)
Dukkansu sun yi shahada Kar kashin Tshohon Shugaban Kasan Nigeria Buhari (A L)
Da Tshohon Gwamnan Jihar Kaduna Nasiru El Rufa I .(A L)
Nisa Jagorancin Tsohon Hafsan Hafsoshin Sojan Kasan Nigeria Tukur Buratai (A L)
Mum tab batar Baku mutuba kuna Raye A wurin Ubangijinku .
San nan Su buhari sun yi mulkin su sun gama laa fiya Sauran Sakamakon Ubanbgiji Kuna Ku Tayi kyau

12   12   2015 ..12  12 2015...12  12  2015.....Sistoci Ga Sample Shaheeda Juwairiyya Muhammad Richifa Yar  I...s..m...a...
03/12/2023

12 12 2015 ..
12 12 2015...
12 12 2015.....
Sistoci Ga Sample
Shaheeda Juwairiyya Muhammad Richifa Yar I...s..m...a
Sannan Shahidan gyallesu....

12  12 2015 ( 12  12  2015) Gyallesu Zaria Gyallesu Karbala.....!!!Shahid Rabiu Sani Richifa kenan Daga Kalaman kar shan...
03/12/2023

12 12 2015 ( 12 12 2015) Gyallesu Zaria Gyallesu Karbala.....!!!
Shahid Rabiu Sani Richifa kenan
Daga Kalaman kar shansa :........!!!!!!!!!

Address

Soba L G G R A Wnk
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mista Wanka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category