Mu'assasatud-Difa'i Anin-Nabiyyi SAW

Mu'assasatud-Difa'i Anin-Nabiyyi SAW Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mu'assasatud-Difa'i Anin-Nabiyyi SAW, Legal, No 10 Musa iya Street madarkachi Zaria city, Zaria.

yau lahadin in sha Allah
19/07/2026

yau lahadin in sha Allah

💥💥 HUKUNCE-HUKUNCEN JINI💥💥lura da yawan tambayoyi Daga wurin Mata da kuma fatawowin da wasu Yan uwammu dalibai suke baya...
29/05/2026

💥💥 HUKUNCE-HUKUNCEN JINI💥💥

lura da yawan tambayoyi Daga wurin Mata da kuma fatawowin da wasu Yan uwammu dalibai suke bayarwa akan jini na Mata a bisa kuskure muka shirya kamar haka:

🛑MUN SHIRYA YIN DAURAR WANNAN LITTAFI CIKIN KWANAKI BIYU IN SHA ALLAH A MATSAYIN GORON SALLAH

RANAKU: LITININ TALATA 1/2_ JUNE-26

WURI: MASALLACIN SAHABA NEW BANZAZZAU ZARIA KADUNA NIGERIA

LOKACI: 9:00AM NA SAFE ZUWA 01:00.

💢💢 MALAMAI MASU KARATU💢💢

1- USTAZ Sani Musa ( MLM ABBA )
2- USTAZ Mustapha Ahmad Umar
3- ZAHRADEEN ABDULLAH (QUDAMA)

KOWA YA SIYO LITTAFINSHI YAZO DASHI NAIRA DARI BIYAR NE IN SHA ALLAH.

Address

No 10 Musa Iya Street Madarkachi Zaria City
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mu'assasatud-Difa'i Anin-Nabiyyi SAW posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category