Toro Emirate

Toro Emirate Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Toro Emirate, Legal, Toro Emirates Council, Toro.

31/07/2026

Jumma'at Kareem
Allah ya kara mana lafiya da zaman lafiya da abinda lafiyar zataci.

Allah Rene LAMIDO💪
30/07/2026

Allah Rene LAMIDO💪

ALHAMDULILLAHMai Martaba LAMIDO TORO Hrh. Alh. Umar Adamu Toro ya halarci babban taron yayen daliban EL-Eggi College of ...
28/07/2026

ALHAMDULILLAH
Mai Martaba LAMIDO TORO Hrh. Alh. Umar Adamu Toro ya halarci babban taron yayen daliban EL-Eggi College of Health Science and Technology, Tilden Fulani wonda ya gudana a ranar asabar da ta gabata 25 ga wonnan watan.

Yayin jawabin sa, Mai Martaba Lamido Toro ya jinjina kwarai da gasake wa malaman kolejin, dalibai da iyaye kana ya bayyana farincikin sa duba da yedda daliban s**a nuna jajircewa na tsawon shekaru uku suna gwagwarmayar koyan aikin jinya.

Allah ya karawa LAMIDON MU jagoranci.

Alhamdulillah
23/07/2026

Alhamdulillah

A ranar jumma'ah da ta gabata ne Mai Martaba LAMIDO TORO Hrh. Alh. Umar Adamu Toro ya halarci babban taron rufe gasar ka...
19/07/2026

A ranar jumma'ah da ta gabata ne Mai Martaba LAMIDO TORO Hrh. Alh. Umar Adamu Toro ya halarci babban taron rufe gasar karatun Alkur'ani na gwamnati da ta gudana a babban masallacin JIBWIS NHQs Jos dake cikin garin Tilden Fulani.

Allah ya kara jagoranci Lamido

Mai Martaba LAMIDO TORO HRH. Alh. Umar Adamu Toro ya tabbatar da nadin Alh. Usman Yakubu a matsayin Mai Girma Hakimin Ka...
15/07/2026

Mai Martaba LAMIDO TORO HRH. Alh. Umar Adamu Toro ya tabbatar da nadin Alh. Usman Yakubu a matsayin Mai Girma Hakimin Kasar Ribina kuma Sarkin Gabashin Toro biyo bayan rasuwar mahaifin sa kuma tsohon Hakimin kasar.

Allah ya kara jagoranci.

Alherin Allah ya kai ga MainMartaba Lamido Toro
15/07/2026

Alherin Allah ya kai ga MainMartaba Lamido Toro

Mai Martaba LAMIDO TORO tare da Mai Girma Wazirin Toro.Allah ya kara kusanci da imani.
11/07/2026

Mai Martaba LAMIDO TORO tare da Mai Girma Wazirin Toro.

Allah ya kara kusanci da imani.

Kwantar da hankalin ka maza, Muna adduar tsari a gida.Kowa yajada LAMIDON TORO toh baya kyau da gani.Mai martaba kake a ...
10/07/2026

Kwantar da hankalin ka maza, Muna adduar tsari a gida.
Kowa yajada LAMIDON TORO toh baya kyau da gani.
Mai martaba kake a kasa, Sarkin Toro gaida maza.
Taka lafiya sarkin Toro UMAR ADAMU.
Mahassada basu iyya cimma, Tunda kwana adduah kake, A gidama haka yi ake.
Tunda Allah yayi lamuni babu gane lagon maza.

JUMMA'T Kareem Mai Martaba Lamido.

Address

Toro Emirates Council
Toro

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Toro Emirate posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category