01/01/2026
Kungiya Tilde concern citizens na sanar da direbobi wadanda suke bin hanyan Jos zuwa Bauchi idan sunzo Tilden Fulani.su tafi a hankali zuwa 30 speed don kaucewa hadari .idan matsala tazo zaa sameta da sauki.muna kira da jamaa da hukumomi.su taimaka.Allah ya taimakemu amen