Da'irar matusgi

Da'irar matusgi Miyaja ra ayinka

ALLAH KENAN MAI YADDA YASO.....Yanzu haka zanga zangar lumana ta ɓarke a wasu manyan makarantu dake jihohin Amurka, inda...
25/04/2024

ALLAH KENAN MAI YADDA YASO.....

Yanzu haka zanga zangar lumana ta ɓarke a wasu manyan makarantu dake jihohin Amurka, inda dalibai suke kira akan lallai kasar Amurka ta dena tallafawa Israel da mak**ai sannan Amurka ta hana Israel halaka mutanen Gaza...

Abun sha'awa a wannan zanga zanga da dalibai keyi ba wai iya dalibai Musulmi ko larabawa bane ke yinta, akwai dalibai yahudawa, larabawa, bakaken fata, kiristoci da sauran mabiya addinai daban daban...

Jami’an tsaro suna ta kokarin ganin sun hana zanga zangar amma lamarin sai kara yawa yake tun bayan da Colombia University ta kori wasu dalibai da s**a fara zanga zangar hakan yasa dubun dubatan dalibai s**a fantsama cikin zanga zangar a kusan duk makarantun dake kasar Amurka...

Babbar nasara ce ga Palatsinawa domin wannan zanga zangar zata kara fito da halin kuncin da suke ciki...

23/04/2024

KU ZAMA SHAIDA, ALLAH SHAIDA

“Idan wuta ce makomar iyayen Annabi {s.a.w} Allah nima ka saka ni a cikin ta”

Wa Ke Tare dani 🙄 ?

Nasir Isa Ali  Sharhin masana kan harin Iran a kan Israila Tsohon sojan israila wanda ya kwashe shekaru yana aikin leken...
17/04/2024

Nasir Isa Ali

Sharhin masana kan harin Iran a kan Israila

Tsohon sojan israila wanda ya kwashe shekaru yana aikin leken asiri kan sojojin Iran da kuma tattara bayanan sirri kan kungiyoyin gwagwarmayar musulunci Mr. Aviv Shaoul ya bayyana cewr,
Mak**an 'hypersonic missiles' guda 9 Iran ta harba daga wuri mai nisan kilomita 1,100 kuma duk cikarsu sun sauka inda aka harba su a cikin israila. Tabbas wannan ba karamin Abu bane, kuma shine irinsa na farko tun bayan kafa kasar Israila. Aviv ya kara da cewar mun je Gazza ne domin cimma abu 3, na farko karkade Hamas, kwato sojojinmu da yahudawan dake hannun Hamas da kuma kame Gazza, amma har yau bamu samu nasrar ko daya ba.

A arewacin israila ga Hizbullah ta kori duk wani bayahuden dake zaune a can, kana ta lalata mana komai namu. A Gazza kuwa Hamas da Islamic Jihad sun kashe mana sojoji mara adadi sannan sun hanamu k**a Gazza tsawon wannan wata 6 da muka kwashe muna yaki, Ga Huthy sun nakasa mana tattalin arzikin mu baki daya. Sannan kusan kullum sai an harbo mana makami kan mai uwa da wabi daga Iraqi, to ta ina kuma zamu ketare wannan hatsarin na kusa damu mu tsokano iran? Wacce wannan harin nata ya fito da duk wani raunin tsaron mu ga duniya a fili.

Iran ta canza mana tunani sosai, domin kuwa wasu mak**an nata sun keta ta saman birnin Tel Aviv da ginin majilisar dokokin israila da ma'aikatar tsaron kasar da wasu wurare masu muhimmanci dake cikin israila kafin su fada inda aka turasu.
A nan sai mu ce iran ta nuna mana cewar tana iya harbin duk wadannan wuraren da ma inda taga dama a cikin israila ba tare da wata matsala ba. Kuma babu wani makamin da zai iya dakatar da ita idan taso yin hakan. Wannan tabbas ya dada nuna mana tsiraicin tsaron mu a fili, kuma sun nuna mana cewar lallai a shirye suke a kanmu a ko da yaushe.

Iran ta nuna mana cewar tana da isassun bayanan sirri masu yawa a kan tsaron Israila, domin kawo mana wannan harin dankuma inda aka kai harin ya dada bayyana wannan zantukan nawa cewar, Iran tana

25/02/2023

نحن شيعة علي ابن ابي طالب (ع)✌️

Address

Matusgi
Talata-Mafara

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Da'irar matusgi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category