Abu Khalil Assunny.

Abu Khalil Assunny. Propagation of Islam.

Ku yawaita yin salati a gare ni a ranar Jumu'at da daren Jumu'at. Duk wanda ya yi min salati sau daya, Allah zai mayar m...
11/11/2022

Ku yawaita yin salati a gare ni a ranar Jumu'at da daren Jumu'at. Duk wanda ya yi min salati sau daya, Allah zai mayar masa da guda goma.

Muhammadur Rasuulullahi SALLALLAHU ALAYHI WASALLAM.

Allahumma Salli Ala Muhammadin wa Aalihi Wasahbihi Wasallim !!!

Bawa ba ya tsira daga tarkunan Shaidan sai da yawaita ambaton Allah.Muhammadur Rasuulullahi SALLALLAHU ALAYHI WASALLAM.
10/11/2022

Bawa ba ya tsira daga tarkunan Shaidan sai da yawaita ambaton Allah.

Muhammadur Rasuulullahi SALLALLAHU ALAYHI WASALLAM.

Tare da shugaban majalisar malamai na Jihar Neja Imam Sheikh Abubakar Abu-Sumayya Usman a darasin Littafin SUWARUN MIN H...
09/11/2022

Tare da shugaban majalisar malamai na Jihar Neja Imam Sheikh Abubakar Abu-Sumayya Usman a darasin Littafin SUWARUN MIN HAYATITTAABI'IN, kuma yau muna cikin tarihin rayuwar UMAR BN ABDUL'AZIZ Rahimahullahu,a nan masallacinmu na garkar marigayi Malam Ladan da ke birnin Minna hedikwatar mulki ta Jihar Neja.
Ya Allah Ka yi mana muwafaka.

Ibn Imam Abu Khalil Assunny.
15-04-1444 09-11-2022.

"Ku daidaita a cikin sujuda,kar dayanku ya shimfida zira'in hannayensa kamar yadda kare ke shimfida zira'insa".Muhammadu...
09/11/2022

"Ku daidaita a cikin sujuda,kar dayanku ya shimfida zira'in hannayensa kamar yadda kare ke shimfida zira'insa".

Muhammadur Rasuulullahi SALLALLAHU ALAYHI WASALLAM.

" Duk Wanda ya yi min salati sau daya, Allah zai yi masa salati sau goma". Muhammadur Rasuulullahi SALLALLAHU ALAYHI WAS...
08/11/2022

" Duk Wanda ya yi min salati sau daya, Allah zai yi masa salati sau goma".
Muhammadur Rasuulullahi SALLALLAHU ALAYHI WASALLAM.

05/11/2022

Ayoyi biyun karshen Suratul Baqarat sun ishe ka kariya daga dare har asuba,in ji Wanda ba ya karya SALLALLAHU ALAYHI WASALLAM.

Nasara daga mai cikakken iko Allah.A karshe dai kotu ta tabbatar wa gwani Muhammad Alkali nasarar kujerar Dan majalisar ...
04/11/2022

Nasara daga mai cikakken iko Allah.

A karshe dai kotu ta tabbatar wa gwani Muhammad Alkali nasarar kujerar Dan majalisar wakilai ta kasa ta Jos .
Muna taya shi murna,kuma muna taya shugabanmu Fadhilatussheikh Muhammad Sani Alh Yahya Jingir Hafizahullahu murna,domin nasarar gwani nasarar musulmai ne.

Allah ya tabbatar da alkhairi,ya yi masa jagoranci.

Aamin ya Allah ya Hayyu ya Qayyum.

Albishirinku makaranta Alkur'ani.Lallai Allah madaukaki yana da wasu iyalai daga cikin mutane,iyalan Allah a cikin mutan...
03/11/2022

Albishirinku makaranta Alkur'ani.

Lallai Allah madaukaki yana da wasu iyalai daga cikin mutane,iyalan Allah a cikin mutane su ne ma'abota Alkur'ani kuma zababbu kebabbantun Allah.

Muhammadur Rasuulullahi S.A.W.

03/11/2022

Sanda kowa ke nafsi nafsi shi kuwa cewa yake yi, " Ummati Ummati" SALLALLAHU ALAYHI WASALLAM.

Tare da shugaban majalisar malamai na Jihar Neja Imam Sheikh Abubakar Abu-Sumayya Usman a darasin Littafin SUWARUN MIN H...
02/11/2022

Tare da shugaban majalisar malamai na Jihar Neja Imam Sheikh Abubakar Abu-Sumayya Usman a darasin Littafin SUWARUN MIN HAYATITTAABI'IN,a nan masallacinmu na garkar marigayi Malam Ladan da ke birnin Minna hedikwatar mulki ta Jihar Neja.

Ya Allah ya Hayyu ya Qayyum ka yi mana muwafaka.

Aamin.

02/11/2022

Ya fi ka tausayin kanka,shi ke da matsayi abin yabo a ranar da ba ta da gobe SALLALLAHU ALAYHI WASALLAM.

Address

Niger
Minna

Telephone

+2348069643084

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu Khalil Assunny. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abu Khalil Assunny.:

Share