27/02/2025
KOSU YAN SHI'AR WALLAHI....!
Ina Baku haquri yan uwa bagori zanmukuba zancene yabiyo tagun...
Ade Al amarin imam Ali asw basusamu damar daga kai ba seda Sidi Abdul jabbar Hafizahulla yabuga kugen "fanzuru kaifa taklifuni fihima" dalilin dayasa marasa adalci zuke zaton shima Dan Shi'a Ne.
To kusani kusancin mu da Shi'a aguri biyune zuwa uku ko huduma sabanin Ku.
Shi'a muna da alaqa dasu meqarfi a Laailahaillallah Muhammad rasulillahi... Se qaunar Allah da manzon Allah da ganin girman magabatansa saww se fifita AHLULBAITI akan SAHABBAI.
Kukuma idan ba muyimuku karaba muce mun hadu a Laailahaillallah ai ba INDA muka hadu da Ku.
Shi yasa kukecewa kwangila yakarbo a Iran..!
Kunazaton yanda kuke haka kowa yake?
Ku inde ba kurmaba... To ko makaho yasan Ku Ne kuke karbo kwangilar Saudiya da America akan kuraba kan musulmai Ku yaqi Shi'a da sufaye.
Kukena Wanda ba musulmiba baka tashi sede yanda zaku fitar da naciki?
Wallahi IZALA, salafiya,wahabiyya,ahalinsunnah walkisakoma wanne sunane... Ba muslinci bane aqidarsu kuma ba masoyan manzon Allah bane sunasa rigar mune suna cutar damu.
Allah kaqaramana haquri kaqaramana juriya da qaunar AHLULBAITI asw kuda hakan zezam sanadiyar qarewar mu a duniya.
Da duniya na da girma agurin Allah da manzon Allah saww bebartaba.
Da duniya na da girma agurin Allah da Nana FADIMA asw bata bartaba.
Da duniya na da girma agurin Allah da imam Ali asw be bartaba..
Da sayyidna Al-hassan,da Al-hussain basu bartaba.
Allah Ne yabanbantamu yace "acikin Ku akwai masu son duniya da masu son lahira" kai bamuba hadda SAHABBAI...! Haka suke suna.
Dan haka duk muminin qwarai baya tsoron barin duniya se Wanda yasan bai aikata alkhairi acikin taba wallahi kenan.
KO kuzauna ko kar kuzauna.
KO kubarshi ko kar kubarshi.
KO kukashe shi ko kar Ku kasheshi.
Wallahi se Allah yacika haskenshi kokunaso ko bakwaso.
Duk CIKIN murnada haihuwar jagoran mu sayyidna Aliyu asw kuma majibincin lamuran mu duniya da lahira asw...