Gaskiya Daya ce

Gaskiya Daya ce Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gaskiya Daya ce, Legal, Minjibir LG, Kano.

04/05/2026
04/05/2026

Gaskiya Dr masoyin manzon Allah ne
Allah kasa manzon Allah SAW ya cecemu

01/05/2026

Anje wani Conference wani Bature ya tashi yace Wannan AlQur'ani da Musulmai ke cewa babu kuskure a ciki! Yau dai ni na gano Kuskure a cikinSa!
Sai yace ga wata Aya Allah SWT yace: ما جعل الله لرجل من قلبين في جوفه
(Allah bai taɓa sanyawa wani Namiji zuciya biyu a ƙirjinsa bah)
Shine yace anan wai bai kamata ayi amfani da مذكر kaɗai bah(don iya namiji akace babu mace), ya kamata ayi amfani kalmar بشر shine zata ɗauki Mace da Namiji domin ba'a taɓa samun wani mutum mace ko namiji bah da zuciya guda biyu!
Sai aka samu wani Bawan Allah ya bashi Amsa yace: ay Kalmar da kayi Amfani da ita shine kuskure! Kuma da gaske daman ba'a taɓa samun ɗan Adam da zuciya biyu bah, amma idan mace ta ɗauki ciki kaga ya zama zuciya guda biyu a cikin jikinta (ga zuciyarta ga kuma ta jaririn dake cikinta) shiyasa lafazin da AlQur'ani yayi magana dashi yafi dacewa!
A ƙarshe dai mutumin yace a bashi Kalmar Shahada...
Allahu Akbar
copied

01/05/2026

Mafi girman sharri da akai aduniya shine da akace wai Dr ya zagi Annabi😡😡😡😡😡
Allah yajikan Dr🤲🤲🤲🤲🤲
Allah kasa annabi Muhammad SAW ya cecemu 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲

27/04/2026

إذا رأيت عدوك مع صديقك فاعلم، أن الاثنين أعدائك أحدهما جهر والآخر سرا

26/04/2026

Abin takaici wai kana musulmi tunani da damuwa su hanaka bacci😭😭😭😭
kamanta da Allah ne?

26/04/2026

Allah ya gama maka komai a matsayinka na dan Adam tunda ya baka hankali

04/01/2026

Ku fara karanta saƙon ALLAH kafin ku karanta na bayin ALLAH, Ku fara buɗe Alƙur'ani littafin ALLAH kafin ku buɗe wayoyinku.

02/01/2026

Ba duk abunda baka so bane Sharri gare ka, wani abun Alherine Gareka💥

Address

Minjibir LG
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gaskiya Daya ce posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category