Mai taruka sirrin Hakika MDA

Mai taruka sirrin Hakika MDA sir safzor

Ina yan darika masu Imani mahammadawa tokuzo akaramuku sauri Kuma karkanuna hassada wallahi sai kakaru kumadakanka zakab...
18/08/2026

Ina yan darika masu Imani mahammadawa tokuzo akaramuku sauri Kuma karkanuna hassada wallahi sai kakaru kumadakanka zakabawa kanka amsa πŸ€”πŸ€”mujezuwa
Duk wani Dan darika yayarda Allah s w t yanakoina, koinakuma yananufin har cikin aljannah dakuma cikin wuta.
Kuma duk Dan darika yayarda manzon Allah s a w Yana tare da Allah akoina, tokaratun shine Allah yace manzon Allah s a w ne zaifara shiga aljannah eh gaskiyane, tokuma duk inda Allah yake annabi mayananan πŸ€”πŸ€”tanbayar itace kafun annabi yashiga aljannar waye acikinta?πŸ€”πŸ€” tanbaya tabiyu lokacin dazai shiga aljannah dawa yake tare?πŸ€”tanbaya takarshe wayene karshen shiga aljannah?
Karkamanta duk inda Allah yake yanatare da suffar sa acikin zatinsa Kuma suffar shine annabi Muhammad rasulillahi s a w β€οΈπŸ«‚πŸ‘‘ Mai taruka sirrin Hakika MDA πŸ’―πŸ’―πŸ’―πŸ’―

Ranar lahira ga shehu a Allah ga shehu annabawa ga shehu a mala'iku ga shehu a wuta ga shehu a aljannah ga shehu a al'ar...
18/08/2026

Ranar lahira ga shehu a Allah ga shehu annabawa ga shehu a mala'iku ga shehu a wuta ga shehu a aljannah ga shehu a al'arshi ga shehu a zati Kuma ga shehu a aljanu ga shehu a mutane ga shehu a dabobi ga shehu a siradi ga shehu akomai πŸ€”πŸ€”πŸ€”wai yaza ayine wallahi kusallamamasa dahakane kadai akeyiwa halittu affuwa da gafara Mai taruka sirrin Hakika MDA πŸ’―πŸ’―πŸ’―πŸ’―

Indai kunaji zaku iya soyayya to wallahi karkuki Mai taruka mda kuso sosai domin yasoku tunkafun kusan kusuwaye πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ’‹β€πŸ‘©...
18/08/2026

Indai kunaji zaku iya soyayya to wallahi karkuki Mai taruka mda kuso sosai domin yasoku tunkafun kusan kusuwaye πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ’‹β€πŸ‘©πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ’‹β€πŸ‘©hijabine kawai yahana kugane meye ake nufi Mai taruka sirrin Hakika MDA πŸ’―πŸ’―πŸ’―

Ina masu saynin biyar 5 arana πŸ€”πŸ€”anyimuku hakane domin kuna tunawa da Allah πŸ«‚πŸ«‚wani idan ba ayimishi hakaba zaimanta da ak...
18/08/2026

Ina masu saynin biyar 5 arana πŸ€”πŸ€”anyimuku hakane domin kuna tunawa da Allah πŸ«‚πŸ«‚wani idan ba ayimishi hakaba zaimanta da akwai Allah ma πŸ€”πŸ€”donhaka kugodewa manzon Allah s a w dakuke saynin biyar arana πŸ«‚πŸ«‚ wasuma basusamu hakaba 😭😭wasuma saudaya suke saynin asati guda πŸ₯±πŸ˜shikuma sayni shedace tacewa kana tare da Allah awannan ranar πŸ’―πŸ’―πŸ€—πŸ€—πŸ₯€kugayamana ma anar saynin a musulunci Mai taruka sirrin Hakika MDA πŸ’―πŸŒΉπŸŽ‰

Mai girma gausi sannu baba yarabbunnasi baye babba Mai taruka sirrin Hakika MDA πŸ’―πŸ’―πŸ’―
18/08/2026

Mai girma gausi sannu baba yarabbunnasi baye babba Mai taruka sirrin Hakika MDA πŸ’―πŸ’―πŸ’―

Kalla kalla abunbauta, bama sallah abunbauta,duka bamaiyi abunbauta,kaikeyinta abunbauta,kalla kalla abunbauta dukane ji...
18/08/2026

Kalla kalla abunbauta, bama sallah abunbauta,duka bamaiyi abunbauta,kaikeyinta abunbauta,kalla kalla abunbauta dukane jimilah abunbauta Mai taruka sirrin Hakika MDA πŸ’―πŸŒΉπŸŽ‰

Yanzu saikaji mahajubai s**e dabanbanci anankoπŸ€”πŸ€”πŸ€”? Mai taruka sirrin hakika MDA πŸŽ‰πŸŒΉπŸŽ‰
17/08/2026

Yanzu saikaji mahajubai s**e dabanbanci anankoπŸ€”πŸ€”πŸ€”? Mai taruka sirrin hakika MDA πŸŽ‰πŸŒΉπŸŽ‰

Mufa komatanmu kagani wallahi basuda tsoro kanman Zakiru Agogo ne yayesu πŸ™†πŸ˜‚πŸ˜‚ Mai taruka sirrin hakika MDA πŸŽ‰πŸŒΉ
17/08/2026

Mufa komatanmu kagani wallahi basuda tsoro kanman Zakiru Agogo ne yayesu πŸ™†πŸ˜‚πŸ˜‚ Mai taruka sirrin hakika MDA πŸŽ‰πŸŒΉ

Jiya bayauba lokacin haidar yana mahajubi mahajubi, hakika hakika πŸ€£πŸ€£πŸ€£πŸ˜‚ Amma yanzu ya mutu MDA takasheshi Shima πŸ™†πŸ™† Mai ta...
17/08/2026

Jiya bayauba lokacin haidar yana mahajubi mahajubi, hakika hakika πŸ€£πŸ€£πŸ€£πŸ˜‚ Amma yanzu ya mutu MDA takasheshi Shima πŸ™†πŸ™† Mai taruka sirrin hakika MDA πŸ’―πŸŒΉ

Oyoyo barkada zuwa ya rasulillahi s a w β€οΈπŸ«‚ natuba damun kananan babu indakaje mune bamanan ya nabiyullah Mai taruka sir...
16/08/2026

Oyoyo barkada zuwa ya rasulillahi s a w β€οΈπŸ«‚ natuba damun kananan babu indakaje mune bamanan ya nabiyullah Mai taruka sirrin Hakika MDA πŸŽ‰πŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉ

Address

Jigawa
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mai taruka sirrin Hakika MDA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category