Albarka Dalilin Aure Bisa Sunah Center

Albarka Dalilin Aure Bisa Sunah Center FOR SUPPORT AND DONATION:

6428817041 (OPAY BANK) FATIMA AHMAD

[] Support our project with the little you can offer be the betterment of humanity.
(1)

Share receipt to 08069590002

Bazawara Mai shekara 35 bafullatana, civil servant tana zaune a gidanta dake garin MALUMFASHI a jihar Katsina haihuwarta...
21/08/2026

Bazawara Mai shekara 35 bafullatana, civil servant tana zaune a gidanta dake garin MALUMFASHI a jihar Katsina haihuwarta biyu (7&5) Tana neman mutumin kirki amatsayin mijin aure Kuma Mai tayata tarbiyyar Yara.

Mai bukata yayi mana DM ko WhatsApp number 08069590002 ko Telegram link (t.me/albarkamatchmaking)

20/08/2026

Bazawara Mai shekara 31 haihuwa daya maakaciyar lafiya, Mai matakin karatu digiri yar Kano unguwar Danladi Nasidi. Tana neman mutumin kirki amatsayin mijin aure.

Zatayi cikakken bayanin sanadin rabuwar ta da mijin baya ga wanda yake Serious akan neman.

Mai bukata yayi mana DM ko Telegram link dake jikin hoton ko Wanda ke Comment section.

Bazawara Ma'aikaciyar gwamnati Kuma Mai kasuwaci, yar asalin garin Minna a jihar Niger Mai shekara 32 Bata taba haihuwa ...
20/08/2026

Bazawara Ma'aikaciyar gwamnati Kuma Mai kasuwaci, yar asalin garin Minna a jihar Niger Mai shekara 32 Bata taba haihuwa ba tana neman mutumin kirki amatsayin mijin aure.
Mai bukata yayi mana DM ko Telegram link (t.me/albarkamatchmaking)

19/08/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Kabiru Ado Ja'en, Saleh Bajoga, Richard Nwabueze, Abba Kainuwa, Tambaya Yusuf, Ibrahim Harisu Fta, Mukhtar Abdullahi, Dahiru Sani, Sani Bk, Muhammad Auwal, Hassan Lara, Aminu Hassan, Akibu Auwalu Shehu, Kabiru Gambo Saulawa, Abba Mohammed Abba, Muhammad Shams Bello, Bashir Abubakar Murtala, Abubakar Sule Aliyu, حامد ابراهيم ابراهيم, Abba Aujara, Yushe'u Ahmad, Abdul M Umar, Bauro Yaya, Sagiru K Tela, Adamu Salisu, Aminu Auwal Dahir, Muhd Bello, Muktar Lawan Zage, Mustapha Hussaini, Umar Surajo Ad, Muhammad Maijama'a, Sani A Sani, Abdulaziz Abdulrahaman, Bashir Suleiman, Abubakar Aliyu, Muhammad Sani Muhammad, Jabir Abdulganiyu, Ahmad Ibrahim Tijjani, Saeed Abdullah, Yahsalam Ibrahim, Abdurrahman Idris Garba, Suleman Ismail Suleman, Bala Babaji Usman, Sulemanbatta Saadu, Gali Buhari Adam, Nuhu Yahaya, Aisami Muhammad, Ibrahim Mustapha Umar, Abubakar Ahmad Muhammad, Rugged Soldiers

Bawan Allah Mai shekara 31, Mai sana'ar tiles da plumbing, Yana neman matar aure budurwa Mai ilimin addini da tarbiyya. ...
18/08/2026

Bawan Allah Mai shekara 31, Mai sana'ar tiles da plumbing, Yana neman matar aure budurwa Mai ilimin addini da tarbiyya.

Mai bukata tayi mana magana ta private message 08069590002 ko Telegram link dake comment section 👇

18/08/2026

Address

38 Muhmud Kiyawa Street Hotoro
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Albarka Dalilin Aure Bisa Sunah Center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share