APC Kowa Naki Sabon Shafi

  • Home
  • APC Kowa Naki Sabon Shafi

APC Kowa Naki Sabon Shafi The Group of Associations support of Vulnerable For Men And Women to make together and achieve there Goals to Growth the Community

04/05/2026

Detail's.....

Mai gidan gaida mai gida
29/09/2025

Mai gidan gaida mai gida

Yabon gwani yazama dole Wannan kungiya tamu mai albarka tana alfahari dake mama tabbas kinyi gadon mijinki muna adduar A...
12/03/2025

Yabon gwani yazama dole Wannan kungiya tamu mai albarka tana alfahari dake mama tabbas kinyi gadon mijinki muna adduar Allah yakai fata mizani albarkacin manzan Allah wataran Dan sarki jikan sarki ne gwamnan kano

Alhamdulillah wannan kungiya tamu mai albarka nayiwa mai girma tsohon mataimakin gwamnan jihar kano mai sajen alkhairi d...
08/03/2025

Alhamdulillah wannan kungiya tamu mai albarka nayiwa mai girma tsohon mataimakin gwamnan jihar kano mai sajen alkhairi dattijo irin albarka brk da wannan ibada Allah yakarba yabiya bukata Allah yacika buri

Assalamualaikum warahmatullah yan uwa al'ummar annabi barkanmu da wannan rana mai albarka muna tawassali da wannan rana ...
07/03/2025

Assalamualaikum warahmatullah yan uwa al'ummar annabi barkanmu da wannan rana mai albarka muna tawassali da wannan rana da alkhairanta da wannan wata damukaciki Allah kadafawa wannan kungiya tamu kayi riko da hannayen shugabanninta kadaukakata kayimana abinda zato betaba zatoba Allah kabamu nasara acikinta duk Wanda bazezama alkhairi agaremuba Allah kafitarmana dashi

Alhamdulillah Allah mungodema da wannan ni'ima dakaimana Allah kakarbamana ibada kasamu daga cikin bayinka yantattu wann...
03/03/2025

Alhamdulillah Allah mungodema da wannan ni'ima dakaimana Allah kakarbamana ibada kasamu daga cikin bayinka yantattu wannan kungiya tamu kadaukakata kayimana SBD shuga annabi Muhammad Allah kasakawa jagororinmu da alkhairi kabasu damar ciyar da wannan bayi naka gaba Allah kasa mugama lpy. APC kowa naki media aid,

Alhamdulillah wannan kungiya tamu mai albarka karkashin jagorancin Uban agaremu bangon jinginarmu muna taya daukacin mus...
01/03/2025

Alhamdulillah wannan kungiya tamu mai albarka karkashin jagorancin Uban agaremu bangon jinginarmu muna taya daukacin musulmai naduniya murnar fara wannan ibada Allah yasa munfara asa'a yahadamu da alkhairan dasukecikin wannan wata wannan kungiya tamu Allah kadagata kakaita inda zato beyi tunaniba Allah yasa mugama lpy

😊😊😊 Wato zeyi wahala kasamu jagorori masu Amana,kishi da Gaskiya Kamar wadannan jagororin nawa shiyasa nake alfahari das...
01/03/2025

😊😊😊 Wato zeyi wahala kasamu jagorori masu Amana,kishi da Gaskiya Kamar wadannan jagororin nawa shiyasa nake alfahari dasu Allah dan arzikin manzan Allah kayiwa wannan bayi naka Allah kayi riko da hannunsu kasa sugama lpy

Address

Emir's Palace Road

Telephone

+2349130817224

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when APC Kowa Naki Sabon Shafi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Law Practice?

Share