Qadiriyya news T/bojuwa

Qadiriyya news T/bojuwa HALQATUL SAMMANIYYA KURNA DA KEWAYE

11/02/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Lawal Abdulmumini, Khalipha Ibrahim, Abubakar Yusuf Abdullahi

17/04/2024
Masha AllahMaulana sheikh Abdulqadir Qaribullahi ansauka a birnin Madina lafiya domin ziyara ga shugaban halitta Annabi ...
28/01/2024

Masha Allah
Maulana sheikh Abdulqadir Qaribullahi ansauka a birnin Madina lafiya domin ziyara ga shugaban halitta Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama
Tare da yan rakiyarsa sheikh alkali Mustapha (Sarkin zikiri) da shehul Fatih
Allah yakarbi ziyara yakuma dawo mana dasu gida lafiya alfarmar kakan Shehu Abdulqadir jilani

Innalillahi wainna ilaihi rajiun Allah ya karbi rayuwar shehun musulunci kuma masanin Allah sheikh sharif ubaidullahi As...
01/01/2024

Innalillahi wainna ilaihi rajiun Allah ya karbi rayuwar shehun musulunci kuma masanin Allah sheikh sharif ubaidullahi Ashsamy Alqadiry mutumin syria Lallai duniyar ilmi tayi rashi Daman haka Annabi sallallahu alaihi wasallam yace a haka zaa janye ilimi da janye ma'abotansa sai a wayi gari Babu masu ilmi sai jahilai suyita burunkinduwa Allah ya yafemasa ya kyauta namu zuwan

MASHA ALLAH Zaman zikirin hallarar sati wadda ake gudanarwa duk sati a kofar gidan muqaddamin darikar qadiriyya na kurna...
28/12/2023

MASHA ALLAH
Zaman zikirin hallarar sati wadda ake gudanarwa duk sati a kofar gidan muqaddamin darikar qadiriyya na kurna Tudun Bojuwa
Khalifa Sharif malam sammani malam Faruqu
Allah yaqara jan gora
®️Sadiq alqadiriy

Allah yasa damu za ai
25/12/2023

Allah yasa damu za ai

18/12/2023

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Tasiu Ahmad, Abbah Abdussalam Jingau, Abul Fatima, Ali Harisu, Yar Gatan Babanah, Yahaya Ahmed, Musa Jaafar Gwammaja, Ibrahim Malami, Abdullahi Jamilu, Muktar Yahaya, Habu Goma, Kabiru Ahmad, Ahmad Jadi Liman, Dan Yaro Muhammad, Abdulkadir Usamatu, Musa Adamu, Salihu Muhammad, Naziru Ibrahim, Sadi Rabiu, Kyauta Dadi, Maman Muhibba, Annur Ibrahim, Usman Muhammad, Nabilisi Getso, Sauban Kabir Ayagi Musa, Munxali Zakariyya Shehu

A daren jiya shugaban dariqar Qadiriyyah na Africa sheik Dr khalifa Qariballah an tarbi manyan baki daga kasar America,i...
28/11/2023

A daren jiya shugaban dariqar Qadiriyyah na Africa sheik Dr khalifa Qariballah an tarbi manyan baki daga kasar America,inda bayan kara tajdidin wuridin dariqar Qadiriyyah aka nada musu Muqaddami cikin su.
Bayan kammala zikiri da hallarar bandiri shugaban dariqar qadiriyyah na Africa ya karrama su da shiga ziyara Laburaren Malam kabara inda s**a ziyarci kayan tarihi dake ciki.

MASHA ALLAH Zaman zikirin hallarar sati wadda ake gudanarwa duk sati a kofar muqaddamin darikar qadiriyya na kurna Tudun...
16/11/2023

MASHA ALLAH
Zaman zikirin hallarar sati wadda ake gudanarwa duk sati a kofar muqaddamin darikar qadiriyya na kurna Tudun Bojuwa
Khalifa Sharif malam sammani malam Faruqu
Allah yaqara jan gora
®️Sadiq alqadiriy

Amadadin Maulana Mallam Ana Gayyatar Duk Al'ummar Musulmi.
16/11/2023

Amadadin Maulana Mallam Ana Gayyatar Duk Al'ummar Musulmi.

A daren jiya ne shugaban dariqar Qadiriyyah na Africa Sheik Dr khalifa Qariballah ya gabatar da Mauludin  fadar Sarkin K...
28/09/2023

A daren jiya ne shugaban dariqar Qadiriyyah na Africa Sheik Dr khalifa Qariballah ya gabatar da Mauludin fadar Sarkin Kano da fatan Allah ya Maimaita mana.

Address

LAYIN KUNYA STORE MASALLACIN MALAM SUNUSI ABUN YABO
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Qadiriyya news T/bojuwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category