๐”น๐•’๐•ฃ๐•™๐•’๐•ž๐•’'๐•ค ๐”ฝ๐• ๐• ๐•ฅ๐•ค๐•ฅ๐•–๐•ก๐•ค

  • Home
  • Nigeria
  • Kaduna
  • ๐”น๐•’๐•ฃ๐•™๐•’๐•ž๐•’'๐•ค ๐”ฝ๐• ๐• ๐•ฅ๐•ค๐•ฅ๐•–๐•ก๐•ค

๐”น๐•’๐•ฃ๐•™๐•’๐•ž๐•’'๐•ค ๐”ฝ๐• ๐• ๐•ฅ๐•ค๐•ฅ๐•–๐•ก๐•ค Set a good example. You never know who is watching.
(3)

Ma'abota ZikiriFaษ—inSa Maษ—aukaki: "Ku tambayi ma'abota zikiri idan kuna neman sani".Da yawa suna karkata fassarar wannan...
14/03/2025

Ma'abota Zikiri

Faษ—inSa Maษ—aukaki: "Ku tambayi ma'abota zikiri idan kuna neman sani".

Da yawa suna karkata fassarar wannan aya da "sani". Cewa mutum ya tambayi mai haษ—a gurasa ya ake yi ko mai haษ—a mota ko gini, da sauran su, a matsayin shi ne ahalin sani, ma'abocin abu. To ba za a ce wannan fassara kuskure ce ba a'a.

Sai dai abin tambaya a nan shi ne, shin Allah Maษ—aukaki da ya faษ—i haka, me shi ya ke nufi, su wane ne ma'abota zikiri, su wane ne ma'abota sani?

Alal haฦ™iฦ™a waccan fassara gama-gari ce, domin kowa ka iya zama ahlin sani da musulmi da wanda ma ba musulmi ba, domin Shi Allah rahamarsa ta game kowa. Amma idan muka ce ma'anar "zikiri" ko "sani" shi ne ambaton Allah, zikirin Allah, a kowane hali; zaune, tsayuwa, kishingiษ—a, da sauran su, ko kasancewa da Allah a zuciya a kowane yanayi, ba a rabu da Allah ba, wannan shi ne martaba ฦ™ololuwa cikin ambaton Allah.

Duk wanda a cikin halitta ya kai zuwa ga wannan mataki shi ne "Ma'abocin zikiri", shi ne a ka ce mu tambaya, domin shi ne abokin firan Allah, Allah ya ba shi sani cikin al'amura. Faษ—inSa Maษ—aukaki:

"Ku ji tsoron Allah, Allah zai gadar muku da ilimi", kuma dama mun sani cewa, 'Malamai su ne masu gadon Annabawa; gadon ilimin farko da na ฦ™arshe'.

Sayyidina Aliyu ษ—an Abi ฦŠalibin {Allah ya karrama fuskarSa} ya ce:

"Ba don ka da mutane su kafirta ba, da na fitar musu da wuta daga cikin teku"

Kai tsaye me aka ce? shi ne akwai wutar lantarki a cikin ruwa [teku], za a iya samar da lantarki daga teku. Wa ya sanar da shi haka? Ka ce min 'Allahu'. Dalili shi ษ—in Sahibin zikiri ne {karrama Allahu Wajhahu}.

Saboda haka ya fi kyau al'umma su dai na komar da malamai, ma'abota zikiri {Sufaye} baya wajen sani da waye wa.

๐Ÿ”ฐ BB 14/03/25

โ–  The term "Sahib-e-Suluk" refers to 3 types of people on the spiritual path: 1. Mahjoob (Hidden): These are individuals...
13/03/2025

โ–  The term "Sahib-e-Suluk" refers to 3 types of people on the spiritual path:

1. Mahjoob (Hidden):

These are individuals among the people of Islam who practice Dhikr (remembrance of Allah), the recitation of Kalima Tayyiba (the declaration of faith), and meditation. However, their inner selves remain closed off. They do not experience the light of Dhikr, nor do they receive answers in the presence of the Prophet Muhammad (๏ทบ) or Aulia Allah. They do not receive the illumination of the divine names on their hearts, nor do they gain insight into the past, present, or future. They lack spiritual influence and knowledge of the alphabet and divine names. They are not able to break free from the veils of ego, the world, creation, and Shaytan. They seek paradise through recitation of the Quran and adherence to Shariah, but their deeds remain limited and confined by worldly barriers.

2. Majzoob (Attracted):

A Majzoob is someone who is overwhelmed by the divine light of the divine names, attributes, or spiritual illuminations. This overwhelming attraction can sometimes detach them from worldly concerns, including the obligations of Shariah. They might find themselves detached from normal sensory experiences, becoming absorbed in spiritual states. They may experience a sense of unity with the divine and find themselves indifferent to worldly norms and practices. They often possess a unique perspective on existence, seeing everything as imbued with the divine presence, and they might not conform to traditional practices but instead live in a state of profound spiritual absorption.

3. Mahboob (Beloved):

The Mahboob, or beloved, is a person who maintains unwavering fidelity to Allah, remaining in constant communion with Him. This person is free from the anguish of separation and is adorned with divine grace and the ability to witness the beauty of the divine presence. They are given the privilege of removing the veils of creation, allowing them to fully experience and embrace the divine presence. Their state reflects complete acceptance and submission to Allahโ€™s will, and they are graced with the ability to see beyond the ordinary veil of existence.

In essence, while the Mahjoob is limited in their spiritual experience, the Majzoob is deeply absorbed in divine attraction, and the Mahboob enjoys a state of constant divine closeness and favor.

โ— FJ 19.7.24

๐Ÿ”ฐ BB 13/03/25

๐”ธ๐•Œโ„๐”ผ ๐”น๐”ธ ๐•‚๐”ธ๐•๐”ธโ„• ๐•Ž๐”ธ๐•Š๐”ธ ๐”น๐”ธ๐šˆ๐šŠ ๐š–๐šŠ๐šŒ๐šŽ ๐š’๐š๐šŠ๐š— ๐š๐šŠ ๐š”๐š’๐šข๐šŠ๐šข๐šŽ ๐šœ๐šŠ๐š•๐š•๐š˜๐š•๐š’๐š—๐š๐šŠ, ๐šŠ๐šฃ๐šž๐š–๐š’, ๐šฃ๐šŠ๐š”๐š”๐šŠ, ๐šŠ๐š’๐š”๐š’๐š— ๐š‘๐šŠ๐š“๐š“๐š’, ๐š‹๐š’๐šข๐šŠ๐šข๐šข๐šŠ ๐š๐šŠ ๐š–๐š’๐š“๐š’๐š—๐š๐šŠ, ๐šข๐šŠ๐š› ๐šŠ๐š•๐š“๐šŠ๐š—๐š—๐šŠ ๐šŒ๐šŽ.In...
12/03/2025

๐”ธ๐•Œโ„๐”ผ ๐”น๐”ธ ๐•‚๐”ธ๐•๐”ธโ„• ๐•Ž๐”ธ๐•Š๐”ธ ๐”น๐”ธ

๐šˆ๐šŠ ๐š–๐šŠ๐šŒ๐šŽ ๐š’๐š๐šŠ๐š— ๐š๐šŠ ๐š”๐š’๐šข๐šŠ๐šข๐šŽ ๐šœ๐šŠ๐š•๐š•๐š˜๐š•๐š’๐š—๐š๐šŠ, ๐šŠ๐šฃ๐šž๐š–๐š’, ๐šฃ๐šŠ๐š”๐š”๐šŠ, ๐šŠ๐š’๐š”๐š’๐š— ๐š‘๐šŠ๐š“๐š“๐š’, ๐š‹๐š’๐šข๐šŠ๐šข๐šข๐šŠ ๐š๐šŠ ๐š–๐š’๐š“๐š’๐š—๐š๐šŠ, ๐šข๐šŠ๐š› ๐šŠ๐š•๐š“๐šŠ๐š—๐š—๐šŠ ๐šŒ๐šŽ.

In ji Shugaba {s}.

~

Ba tare da ratatun zance ba shin ya ya take kallon iyayenta?

Kafin aurenta akwai wasu da ke da gurbin iyayenta a cikin zuciyarta ta, su wane ne alฦ™iblarta, ko su wane ne mafuskantarta, komai dagulewar yanayi su wa ke da alhakin aurar da ita. A cikin zuciyarta, gurbin iyaye; akwai waษ—anda s**a isa su shiga gurin, shin ko da wasa za a iya samu ta ษ—alsa cewa waษ—annan ba iyayenta bane [ko ta faษ—i hakan a baki, bai faษ—o a zuci]?

๐˜๐˜ฏ๐˜ข ๐˜ฎ๐˜ถ๐˜ฌ๐˜ข ๐˜ฅ๐˜ฐ๐˜ด๐˜ข?

Kowace mata da Allah ya hukunta aka ษ—aura ma igiyar aure, dole ta kiyaye da cewa ita fa yanzu, ba kowace ciyawa za ta ci ba, haka ma ba kowace dusa za ta sansana ba, sannan tafiye-tafiyenta ba ko ina za ta je ba, sai gwargwadon damar tsayin igiyar da aka ษ—aure ta da shi, wannan dai shi ne.

๐˜š๐˜ฉ๐˜ช๐˜ฏ ๐˜ธ๐˜ข๐˜ช ๐˜ฅ๐˜ถ๐˜ฌ ๐˜ฎ๐˜ฆ๐˜ฏ๐˜ฆ ๐˜ฏ๐˜ฆ ๐˜ธ๐˜ข๐˜ฏ๐˜ฏ๐˜ข๐˜ฏ?

Allah Maษ—aukakin Sarki ya ษ—aure ki da igiyar aure domin soyayyar da ke tsakanin ki da Shi {s,w,t}, a sakamakon haka yana so ku ฦ™ara ฦ™ulla ฦ™auna maras yankewa da Shi Mahalicci, wanda a dalilin haka ya tanadi Wani Katafaren Lambu [aljanna] don ke, amma sai ya ษ—aure akalarki a wani tirke [miji], da nufin yana so ya gani ko shin za ki yi haฦ™uri da tirken, wanda idan ki ka haฦ™ura ki ka yi biyayya Shi {s,w,t} da kan Shi zai kula ya cika miki duk muradanki, a kawo miki buฦ™atun na ki har gabanki [misalin ษ—aurarriyar abin kiwo]?

Za ka samu mata da yawa game da biyayya ga mazajensu, a nan suke halaka, duk da ana samu wasu wajen sallah ne, wasu kuma azumi, da sauran su, amma tun da rubutun na magana ne kan aure, to ya kamata shawarar ta tsaya iya nan.

A ฦ™arshe, mataye su sani, an riga an gama da mutum idan ka wayi gari aka ce waษ—an nan iyayenka ne, kamar yadda aka gama da ke lokacin da aka ce an ฦ™ulla igiyarki a wani tirke [miji], ya rage na ki: soyayyar da ke tsakaninki da Allah k**e so ta ษ—ore ko ta yanke, amma dole sai an yi ษ—aya.

๐Ÿ”ฐ BB 12/03/25

Dhikrullah will also increase memory.Sometimes we complain of losing our memory. If you recite, โ€œLaa hawla wa laa quwatt...
10/03/2025

Dhikrullah will also increase memory.

Sometimes we complain of losing our memory. If you recite, โ€œLaa hawla wa laa quwatta illa billahi 'l-`Aliyyu 'l-`Azheem,โ€ it will increase your memory. Recite it and Allah will send many chips of memory and software in your brain programmed by angels.

You donโ€™t need to program it as angels will give that to you by dhikrullah. Dhikrullah programs any program you need. What program do you need? You will be programmed for Paradise, so dhikrullah will take you to be focused directly and will increase our memory.

โ€” Shaykh Hisham Kabbani

Address

Kaduna

Opening Hours

Monday 08:00 - 21:00
Tuesday 08:00 - 21:00
Wednesday 08:00 - 21:00
Thursday 08:00 - 21:00
Friday 08:00 - 21:00
Saturday 08:00 - 21:00
Sunday 08:00 - 21:00

Telephone

+2347068186213

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ๐”น๐•’๐•ฃ๐•™๐•’๐•ž๐•’'๐•ค ๐”ฝ๐• ๐• ๐•ฅ๐•ค๐•ฅ๐•–๐•ก๐•ค posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ๐”น๐•’๐•ฃ๐•™๐•’๐•ž๐•’'๐•ค ๐”ฝ๐• ๐• ๐•ฅ๐•ค๐•ฅ๐•–๐•ก๐•ค:

Share