Albani ZARIA FANS

Albani ZARIA FANS Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Albani ZARIA FANS, Legal, Aujara Jigawa, Jigawa.

06/10/2025
06/10/2025

K**ar malam Albany yana raye

25/08/2023

TABA KIDI TABA KARATU YAN UWA WAJIBI NE KOWANNE BALIGI KO BALIGA SU SAN BANBANCI TSAKANIN WADANNAN

1_ MANIYYI
2_ WAZIYYI
3_ WADIYYI

BABUJIN KUNYA ACIKIN SANIN ADDINI NANA AISHA (R.T.A) TANA CEWA ALLAH YAJI ƘAN MATAN MADINA KOKAƊAN KUNYA BATA HANASU NEMAN ADDININSU.

1_ MANIYYIN NAMIJI
Maniyyin Namiji Ruwane Mai Kauri Fari Wanda Yake Fitowa Yayin Babbar Sha'awa Ko Wasada Zakari Sannan Yana Tunkuɗo Juna Lokacin Da Yake Fitowa Kuma Warinsa Yana K**ada Warin Hudar Dabino Ko Damamman Gari Idan Kuma Yabushe Yana Ƙamshin Kwai.

1_ MANIYYIN MACE
Maniyyin Mace Shima Ruwane Tsinkakke Mai Fatsi Fatsi Fari Wanda Yake Fitowa Yayin Babbar Sha'awa K**ar Saduwa Ko Wasa Da Farji Sannan Yana Tunkuɗo Juna Lokacin Dayake Fitowa Zataji Tsananin Sha'awa Da Daɗi Lokacin Da Yake Fitowa Kuma Warinsa Yana K**a Da Warin Hudar Dabino Ko Damamman Gari Yana Ƙamshi Idan Yabushe Shima Yana Ƙamshin Kwai Sannan Sha'awa Zata Yanke Bayan Fitowarsa.

HUKUNCIN FITAR MANIYYI SHINE, YANA WAJABTA WANKA.

2_ MAZIYYI
Ruwane Tsinkakke Dayake Fitowa Yayin Ƙaramar Sha'awa K**ar Tunanin Aure Ko Kuma Tuna Wacce Kakeso Ko Matarka Ko Kallan Matar Wani, Mace Kuma Yana Fitowa Ne Idan Tayi Tunanin Mijin Da Take Sha'awa Kuma Yana Fitowa Yayin Wasa Tsakanin Miji Da Mata Saidai Shi Baya Tafiyar Da Sha'awa Kuma Wani Lokacin Ba'a Sanin Yafito Sannan Yafi Fitowa Mata Fiye Da Maza.

HUKUNCINSA SHINE WANKE FARJI GABADAYA.

3_ WADIYYI
Wani Farin Ruwane Dayake Fitowaa Abayan Fitsari Kokuma Lokacinda Aka Ɗauki Abu Mai Nauyi Kuma Yafi Fitowa Marassa Aure Mace Ko Namiji.

HUKUNCNSA SHINE WANKE WAJAN.

Allah Kabamu Ilimi Mai Amfani Duniya Da Rahira Wallahu A'alam.

18/02/2023

Mata basa son namiji marar nutsuwa
Mata basa son namiji marar Tarbiyya
Mata basa son namiji wanda baya da Sana'a
Mata basa son namiji mai wulakanta mace
Mata basa son namiji mai girman kai
Mata basa son namiji marar aji
Mata basa son namiji marar ilimi
Mata basa son namiji mai son saka ido da zaman majalisa don ayi gulma dashi.
Mata basa son namiji d'an karya
Mata basa son namiji wanda bai kulawa da su
Mata basa son namiji mai rike hannu (bai da kyauta)
Mata basa son namiji mai yawan mita
Mata basa son namiji marar hakuri
Mata basa son kazamin namiji
Mata Basa son namiji wanda bai iya soyayyah ba

Don haka dan uwa ayi kokarin gyarawa.

©️ Nusaiba Tasiu Abdulrahim

21/01/2023

Wallahi mace tagari ko nawa Kabiya sadakinta baka fad'iba,💯💯💯Amma inde yar duniyace wallahi kyautarta abaka to Ancuceka😭😭😭Ya Allah kabamu mata nagari

17/01/2023

SUFFOFIN DA SUKE HANA A AURI MACE!

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
1-Mace mabarnaciya
2-Mace mai yawan son ado idan zata fita
3-Mace mai yawan fara'a ga kowa
4-Mace mai kaifin harshe

ABUBUWAN DA SUKE JAWO LALACEWAR JIKI
1-Karancin abinci a jiki
2-Yawaita yin jima'i
3-Yawan shiga bandaki
4-Bacci bayan magrib

ABUBUWAN DA SUKE JAWO TALAUCHI
1-Share daki da sutura
2-Cin abinci akan tafin hannu
3-Fyace hanci lokacin da ake kashi
4-Cire farce da hakori
5-Susa da itace

ABUBUWAN DA SUKE JAWO MANTUWAR
ZUCIYA
1-Yawan maganganu
2-Yawan dariya
3-Yawan cin abinci
4-Cin haramun

LOKUTAN DA AKA FI KARBAR ADDU'OI
1-Lokacin kiran sallah
2-Lokacin ik**a
3-Bayan shiga masallaci
4-Daren juma'a da yininta
5-Lokacin sahur
6-kashi uku na karshen dare
Tsakanin magrib da isha'i

DALILAN DA SUKE HANA KARBAR ADDU'A
1-Barin sunnar annabi
2-Rashin godiya da ni'imar Allah
3-Rashin bada hakkokin ubangiji
4-Shagaltuwa da laifukan mutane etc
Da fatan duk wanda yayi recieving wannan
sako shima zai tura wa wasu yan uwa maza
da mata Allah ya karawa annabi daraja...Allah
kuma yasa mu dace duniya da lahira...
Ameen summa Ameen..
Watarana annabi muhammad(s.a.w) yana cikin damuwa sai Allah(s.w.t) ya aiko mala'ika jibrilu ya tambayeshi me ke damunsa sai manzon Allah(s.a.w) yace:-ummati sai mala'ika jibrilu ya kware masa kaburbura baki daya sai yaga wasu na cikin murna wasu na cikin damuwa sai mala'ika jibrilu yace masa wadanda ka gani suna murna to sune masu fadin kalmar LA'ILAHA ILLALLAH wadanda kuma suke damuwa sune wadanda basa fadin wannan kalmar amma duk da haka manzon Allah(s.a.w) bai bar damuwa ba sai Allah(s.w.t) yace afadamasa ولسوف يعطيك ربك فترضي watau dassannu zamu baka ceto har sai kace ya isa sai manzon Allah(s.a.w) yace dako zan ceci duka ummati sai wanda yaqi. Allah kasamu cikin ceton manzon Allah(s.a.w) sannan "yan uwa mu yawaita anbaton LA'ILAHA ILLALLAHU koda zamu samu shiga cikin wadancan mutanen. Allah ka jikan duk wanda ya tura wannan ga koda mutun biyar??
✍️ Muhammad lawan yusif

12/01/2023

_SHEIKH ALBANI ZARIA__
YACE:
ANA NAN BOKO HARAM ZATA
ZAMA TARIHI...
________'
YACE:
ABUNDA SHI'A KEYI NA
AIKA-AIKA A NAJERIYA
KA'DAN AKA GANI, AMMA
ANA NAN WATARANA ZASU
BAYYANA ASALIN AKIDUNSU
DA MANUFOFINSU; KUMA
ALLAAH ZAIYI MAGANINSU.
________
YACE:
SHUGABANNI DA MALAMAI NA
IZALA SUJI TSORON ALLAAH
KADA ABUN DUNIYA YASA SU
RABA KAN MILIYOYIN
MABIYAN DAKE
KARKASHINSU.
________
YACE:
DUK MUSULMIN DAYIKE BIN
QUR'ANI DA SUNNAH ABISA
FAHIMTAR MAGABATA NA
KWARAI; SHI AHLUSSUNNAH
NE BA SAI YA DANGANTA
KANSHI ZUWAGA GA WASU KO
WATA KUNGIYA BA.
_________
YACE:
TUN DAGA ZAMANIN DAN
FODIYO BA'A TABA SAMUN
KUNGIYA NA AHLUSSUNNAH
DATA YIWA MUSULUNCI
HIDIMA BA; IRIN KUNGIYAR
IZALA.
__________
YACE:
DUK SANDA ALLAAH YABA
BUHARI SHUGABANCIN
NAJERIYA ZA'A SHIGA HALIN
KUNCI DA WAHALA DA YUNWA
BUHARIYYA; AMMA IDAN
ANYI HAKURI ZA'A DARA.
_________
YACE:
ANA NAN WATARAN CIN HANCI
DA RASHAWA DA MAGUDIN
ZABE DA WAWUSHE DUKIYAR
JAMA'AN NAJERIYA BAZASU
YIWU BA.
__________
YACE:
DUK HALIN DA AKE CIKI NA
RASHIN TSARO A NAJERIYA
WATARAN ZAIZAMA TARIHI
KAMAR BA'AYISHI BA.
__________
YACE:
DUK MALAMIN DA YA MAKALE
A GINDIN WANI DAN SIYASA
KO BASARAKE KO ATTAJIRIN
BIRNI ZA'A WAYI GARI
BAZAI IYA FITOWA YAFADI
GASKIYA BA.
__________
YACE:
DAN SIYSAR YANZU ZAI IYA
AIKATA DUK WATA BARNA -
KODA KUWA KISAN
UWARSACEA KO DANSA -
DOMIN YASAMU MULKI.
__________
YACE:
TALAKAWAN NAJERIYA
SUNADA HAKURI DA YAFIYA,
BANDA HAKA BA DA TUNI
SUNYI KUKAN KURA KOWA MA
YAMUTU YAHUTA DA WAHALA;
SAI DAI ANCE MAI HAKURI
YAKAN DAFA DUTSE HARMA
YASHA ROMONSA.
__________
YACE:
ANAN NAN WATARANA IZALA
DA DARIKA ZASU HADE
SUZAMA TSINTSIYA
MADAURINKI DAYA.
_________
YACE:
DUK ABUNDA YA MALLAKA
YAYI WAQAFINSA DOMIN
ANFANAR MUSULUNCI DA
MUSULMAI, HATTA IYALANSA
DA 'YA'YANSA BASU DA IKO
DASU.
Allah ka gafartawa Malam idan tamu tazo Allah kasa Mu cika da imani ameeen,,,,

08/01/2023

LISSAFIN RAYUWA ➕➖➗✖️🌎🏢

MISALI ACE:

1)kayi rayuwar yarinta na tsawon shekara 15.

2) Ka rayu na tsawon shekara 60, kuma a kowace rana kayi baccin awanni 8 a cikin shekara 60 dinnan, to Idan ka lissafa kayi shekara 20 kenan kana bacci.

3) Kaje gurin aiki na tsawon awanni 8 a rana, hakan ya nuna kenan kayi shekara 20 kana aiki.

4) Ka zauna cin abinci na tsawon minti 30, a kalla Ka shafe shekara 3 kana cin abinci kawai.

Yanzu Ka lissafa Ka gani? Yarinta (shekara 15) + bacci (shekara 20) + aiki (shekara 20) + cin abinci ( shekara 3) = hakan ya bada shekara 58 kenan.
Yanzu kana Neman sauran shekarun.
To idan Allah ya tambaye ka kana ina a sauran shekara 2 da s**a rage me zaka ce?

To ga amsa mafi sauki agareka da zata sa ka tsira.
Al QUR'ANI yana da feji 604, hakane ko?

To idan ka gwada raba feji Dari shidannan acikin kwana 30 zaka ga ba wani yawa ne dasu ba.
Lissafin zai k**a 600/30=20;
Hakan ya nuna cewar kullum kana karanta feji 20.

Salloli biyar ne a rana, to idan ka raba 20/5=4, kaga kenan idan kana karan ta feji 2 a ko wace Sallah kaga kenan kana kana sauke Qur'an a kowane wata.

Karka manta idan ka tura wannan sakon ga sauran mutane kuma s**a rika karanta Qur'an ta dalilin ka shin Kasan iya lada nawa zaka samu?

Duk lokacin da wani yakaran ta a ta dalilin sakon da ka tura to Allah zai baka lada mai yawa.

To me yasa ba zaka tura ba don ka nemar wa kanka wani asusun lada na daban?
Me yasa ba zaka tura ba ko Dan wasu s**aru?

Nima kaina turo min akai kuma na turo muku, kuma Ku daure Ku tura.

Allah sa mudace. Ameen.

Address

Aujara Jigawa
Jigawa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Albani ZARIA FANS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category