AREWA MU FARKA

AREWA MU FARKA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AREWA MU FARKA, Legal, Idi maska Road number 30, Funtua.

IN AKA CE ACIKIN SHUGABANNIN KAZAƁI WANDA KAKESO YADAWO YACIGABA DA MULKI WA ZAKA ZAƁA 🤔🤔🤔🤔
26/08/2025

IN AKA CE ACIKIN SHUGABANNIN KAZAƁI WANDA KAKESO YADAWO YACIGABA DA MULKI WA ZAKA ZAƁA 🤔🤔🤔🤔

Yanzu Yanzu Jami’an tsaro sun dakile harin makami a Funtuwa A daren nan jami’an tsaro sun yi nasarar dakile wani yunkuri...
26/08/2025

Yanzu Yanzu Jami’an tsaro sun dakile harin makami a Funtuwa

A daren nan jami’an tsaro sun yi nasarar dakile wani yunkurin kai hari da makami a garin Funtua da ke unguwar Sabuwar Abuja.

Wannan samamen ya hada da jami’an ‘yan sandan Najeriya, da Katsina Community Watch Corps (C-WATCH), da kuma mazauna yankin masu sa ido.

Yau 26 ga watan Agusta ranar Hausa ce ta duniya. Duk da cewa ni basiniya ce, amma harshen hausa ya zama wani muhimmin ba...
26/08/2025

Yau 26 ga watan Agusta ranar Hausa ce ta duniya. Duk da cewa ni basiniya ce, amma harshen hausa ya zama wani muhimmin bangare na rayuwata. Abin da malam Bahaushe ke cewa, wai da bazarsa nake rawa. Yanzu haka na shafe shekaru 25 ina amfani da harshen Hausa.
A shekarar bara, Mai girma sarkin Kano Khalifa Dr. Muhammad Sanusi II ya ba ni lambar yabo ta ”Jakadiyar yayata al’adun Hausawa da Sinawa”, lallai wannan wani babban abin alfahari ne a gare ni. Sa’an nan ya kara min kaimi wajen kara kokari don zama gadar da ke kara fahimta tsakanin Hausawa da Sinawa.
Allah ya daukaka harshen Hausa, da al’adun Hausawa a fadin duniya. Allah ya kara dankon zumunci a tsakanin Sinawa da Hausawa. Amin.

Motoci Masu sulke 8 da mukaddashin Gwamnan jihar Katsina ya siyo bayan gwamna dikko radda ya tafi hutu domin fatattakar ...
24/08/2025

Motoci Masu sulke 8 da mukaddashin Gwamnan jihar Katsina ya siyo bayan gwamna dikko radda ya tafi hutu domin fatattakar yan bindiga.

Me kuka sani dangane da irin tsirrai da dabbobi na GMOs (Genetically Modified Organisms) da masu ikon duniya s**a kawo m...
24/08/2025

Me kuka sani dangane da irin tsirrai da dabbobi na GMOs (Genetically Modified Organisms) da masu ikon duniya s**a kawo mana Afirka? Wato irin tsirrai da dabbobi waɗanda aka canza musu ƙwayoyin halitta daga nasu na asali (natural) zuwa na ƙirƙirar mutum (artificial).

Taimako ga Afirka ko kuma tsararren shiri mai ɗauke da wata ɓoyayyiyar manufa?🤔

23/08/2025
Allah sarki!!! yafito na neman abinci karshe gawa za a komar dashi gida😭😭😭😭😭😭Innalillahi wainna ilaihirraji'un!! Dan kab...
22/08/2025

Allah sarki!!! yafito na neman abinci karshe gawa za a komar dashi gida😭😭😭😭😭😭

Innalillahi wainna ilaihirraji'un!!

Dan kabu kabu ne mai suna Hanafi Abubakar Dan yankin Bungudu ya Rasu sanadiyar hatsari shida mai mota nan Gada Biyu garin gusau Zamfara

ubangiji Allah ya gafarta masa kura kurensa 🤲

Address

Idi Maska Road Number 30
Funtua

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA MU FARKA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category