Dambatta legit.Ng

Dambatta legit.Ng Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dambatta legit.Ng, Legal, Dambatta.

Breaking News !!!Katsina State ta Amince Kungiyar Kwallan kafa ta Barau Football Club fc ta Buga wasannin tah har a gama...
18/08/2025

Breaking News !!!

Katsina State ta Amince Kungiyar Kwallan kafa ta Barau Football Club fc ta Buga wasannin tah har a gama kakar Wasanni ta bana a Karkashin kulawar hukumar Kwallan kafa ta Katsina.

Abin Burgewa shine sun karbi Kungiyar Hannu Bibbiyu kuma akan kudi 3.5 million har a gama wasan Shekarar nan, sabanın a Jihar Kano Gwamnatin data Bukaci 50,000,000 Million Kungiyar Bara’u ta bayar da Million 10 akaki Amincewa.

Muna Godiya Gwamnatin Jihar Katsina da Wannan gudunmawa

Allah ya sa Hakane Mafi Alheri

Fawaz Abubakar Abbas

Kyk sport 💪
17/08/2025

Kyk sport 💪

Address

Dambatta

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dambatta legit.Ng posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category