17/09/2026
TAKARDAR SARAUTAR TURAKIN MAI MARTABA SARKIN WARJI
Masarautar Warji ƙarƙashin jagorancin Mai Martaba Sarkin Warji, HRH Alh. Ibrahim Samaila Boyi, ta tabbatar da sarautar Turakin Mai Martaba Sarkin warji ga Alh Usman Sama’ila Dagu
Wannan Yabiyo Bayan Zama Da Majalisar Masarutar Tayi Bisa gudunmawa, jajircewa da hidimomin alheri da ya ke bayarwa ga al’umma da Masarautar baki daya.
Masarautar Warji na taya sabon Turaki murna tare da yi masa fatan nasara, hikima da taimakon Allah Yamar Jagoranchi .
Allah Ya Fisheka Kunyar Mai Martaba Sarki Tare Da Majalisarsa
✍️Kabiru Shu’aibu
S A Media Warji Emirate Council.