Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum followers, by Nuru Al-jasawee

  • Home
  • Nigeria
  • Bauchi
  • Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum followers, by Nuru Al-jasawee

Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum followers, by Nuru Al-jasawee wannan shafin yana tura karatutukan malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ne dama sauran Malaman Sunnah

07/06/2022

Dokokin Nigeria susuka Hana gayara kasar

23/09/2021

*Kusabunta Status dinku da wa'azi*

*Babu riba cikin girma kai*

*Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum hafizahullah*

Assalmu Alaikum Warahmatullahi wabarkatuwhuFatan Alheri gakowa Muna farinciki gayatar daukacin al'ummah musulmai zuwa ga...
25/08/2021

Assalmu Alaikum Warahmatullahi wabarkatuwhu

Fatan Alheri gakowa Muna farinciki gayatar daukacin al'ummah musulmai zuwa ga wannan gagarumin wa'azuzzukan da insha Allah za'a gudanar a kasar Ghana

Join us to welcome our renowned scholars from NIGERIA 🇳🇬 as they take us thorough with our Icon 🇬🇭

Wa'azin zai samu Halartar manyan maluman Sunnah daga rassa daban daban insha Allah.

Muna fatan Allah yabada nasara yasa ikilasi Wannan Al'amura.

Insha Allah zamu kawo muku live stream dakuma audio ta shafinmu na Whatsapp da telegram

Addu'ar malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum zuwaga masoyansa yace Allah yamuku Albarka Dafatan Alheri gakowa.

Nuru Aljasawee.......🖋️

03/08/2021

Malam Yace Naira Dari biyar 500 Ta halak ba sa'ar Naira Million dari biyar bace 500,000,000 Ta haram.

Budar bakin wani a social media sai yace gaskiya malam adai duba.

Toh malam yaduba yagani toh bari kaji abunda yace 👇👇👇👇

Allah yakara maka Ilimi malam.

Address

One Thousand Housing Estate Maiduguri Road Bauchi
Bauchi

Telephone

+2348147083035

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum followers, by Nuru Al-jasawee posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum followers, by Nuru Al-jasawee:

Share

Category