Hisbah Mando Detachment

Hisbah Mando Detachment Amru bil ma'aruf

Allah yajaddada rahma a gareka Commander 🙏
08/06/2026

Allah yajaddada rahma a gareka Commander 🙏

08/06/2026

Morah morah ooo

Abincin Duniya Kala Biyu(2) ne Daga Halal Sai Haram Allah ka Tsare mu Daga Haram ka Ciyar Damu Daga Halal 🤲
08/06/2026

Abincin Duniya Kala Biyu(2) ne Daga Halal Sai Haram
Allah ka Tsare mu Daga Haram ka Ciyar Damu Daga Halal 🤲

Innalillahi wa innaa ilaihi raju'unn Allah yayiwa Mal Sale Rumbin Doka rasuwa, muna masa addu'a Allah yajikanshi da rahm...
07/06/2026

Innalillahi wa innaa ilaihi raju'unn

Allah yayiwa Mal Sale Rumbin Doka rasuwa, muna masa addu'a Allah yajikanshi da rahma yasa mutuwa hutuce a gareshi. Amin.
Bayan haka, muna mika sakon ta'aziyya ga iyalan gidan Rumbun Doka, Allah yajikanshi ya albarkaci abunda ya bari...🙏

Allah ya datar damu🙏
07/06/2026

Allah ya datar damu🙏

07/06/2026

Big shout-out to my newest top fans! Adam Abubakar, Surajo Saeed, El Asheer Khalid, Haroon Haaxo'skid, Naseer Adam, Officers Lawal

Tambaya:wani Annabine kifi ya had'iyeshi kuma wace addua yayi alokacin?
07/06/2026

Tambaya:
wani Annabine kifi ya had'iyeshi kuma wace addua yayi alokacin?

Amin
07/06/2026

Amin

Karka tada hankali kan lamarin duniya, abunda kasamu shine naka, wanda baka samu ba Allah ne bai baka baAllah ka albarka...
05/06/2026

Karka tada hankali kan lamarin duniya, abunda kasamu shine naka, wanda baka samu ba Allah ne bai baka ba
Allah ka albarkace mu!

Aikin HISBAH a takaice Umurni da kyakkyawar aiki yayinda barinsa ya bayyana, dakuma hani ga mummuna yayinda aikatashi ya...
04/06/2026

Aikin HISBAH a takaice

Umurni da kyakkyawar aiki yayinda barinsa ya bayyana, dakuma hani ga mummuna yayinda aikatashi ya bayyana ⚖

Address

Afaka

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hisbah Mando Detachment posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hisbah Mando Detachment:

Share

Category